-
Zimbabwe : Majalisa Za Ta Saurari Mugabe Kan Batan Kudadin Lu'u-Lu'u
May 23, 2018 05:50A Zimbabwe, yau Laraba ne ake sa ran kwamitin majalisar dokokin kasar mai kula da harkokin ma'adunai da makamashi, zai saurari tsohon shugaban kasar Robert Bugabe kan badakalar salwantar wasu kudaden rara na lu'u-lu'u da yawansu ya kai Dalar Amurka Bilyan 15.
-
Ma'aikatan Zimbabwe sun yi watsi da karin kashi 10 kan albashinsu
May 16, 2018 05:42Kungiyoyin ma’aikata a kasar Zimbabwe sun yi watsi da tayin da gwamnati na karin kaso 10 cikin dari kan albashinsu, bayan da tun farko suna mika bukatar kara musu albashin zuwa ninkin dari bisa dari.
-
Zimbabwe Ta Shirya Gudanar Da Sahihin Zabe Inji Kungiyar SADC
Apr 22, 2018 11:15Kungiyar raya yankin kudancin Afrika SADC, ta ce a shirye Zimbabwe take ta gudanar da sahihin zabe saboda kyan yanayin siyasa da dokoki da kasar ke ciki.
-
Zimbabwe : Majalisa Za Ta Saurari Mugabe Kan Batan Kudin Lu'u-Lu'u
Apr 21, 2018 11:11A Zimbabwe, kwamitin majalisar dokokin kasar mai kula da harkokin ma'adunai da makamashi, ya bukaci tsohon shugaban kasar Robert Bugabe da ya yi bayyani kan salwantar wasu kudade rara na lu'u-lu'u da yawansu ya kai Dalar Amurka Bilyan 15.
-
Gwamnatin Kasar Zimbabwe Ta Kori Dubban Jami'an Jinya Daga Aikinsu.
Apr 19, 2018 06:22Gwamnatin kasar Zimbabwe ta bada sanarwar korar dubban jami'an jinyan kasar masu yajin aikin neman kasar albashi.
-
Kasar Zimbabwe Ta Jaddada Bukatar Bunkasa Alakarta Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Apr 05, 2018 19:11Mataimakin shugaban kasar Zimbabwe ya bukaci bunkasa alaka a bangarori da dama da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Shirin Kasar Zimbabwe Na Kokarin Karfafa Alakarta Da Kasar China
Apr 05, 2018 06:46Shugaban kasar Zimbabwe ya jinjinawa kasar China kan irin goyon bayan da take bai wa Zimbabwe musamman a fuskar tattalin arziki da siyasa tare da bayyana aniyar kasarsa ta ci gaba da karfafa alaka da kasar ta China a bangarori da dama.
-
Zimbabwe: An Yi Afuwa Ga Fursunoni Masu Yawa Da Ke Tsare A Gidajen Kaso
Mar 23, 2018 12:20Hukumomin da ke kula da lamurran gidajen kaso a kasar Zimbabwe sun sanar da cewa, gwamnatin kasar ta amince a yi wa fursunoni dubu uku afuwa.
-
Shugaba Zimbabwe Ya Sanar Da Lokacin Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar
Mar 18, 2018 16:14Shugaban kasar Zimbabwe, Emmerson Mnangagwa, ya sanar da cewa za a gudanar da zabubbukan shugaban kasa da na 'yan majalisun kasar na farko tun bayan kifar da gwamnatin Mugabe a kasar a watan Yuli mai zuwa.
-
Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Maida Martani Kan Furucin Robert Mugabe
Mar 16, 2018 19:28Shugaban kasar Zimbabwe ya maida martani kan furucin da tsohon shugaban kasar Robert Mugabe ya yi na cewa sauke shi daga kan karagar shugabancin kasar Zimbabwe yana matsayin juyin mulki ne a kasar.