-
Shugaban Kasar Ruwanda Ya Yi Afuwa Ga Fursunonin Siyasa Sama Da 2000.
Sep 16, 2018 14:32Kimanin fursiononin siyasa 2000 ne shugaban kasar Ruwanda Paule Kagame ya yi wa afwa.
-
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Hare-Haren Da Suka Kai Gabashin Kasar Burkina Faso
Sep 16, 2018 08:15Wasu 'yan ta'adda sun kaddamar da hare-hare a yankunan gabashin kasar Burkina Fasa lamarin da ya lashe rayukan fararen hula tara.
-
'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Gabashin Burkina Faso
Sep 16, 2018 02:38Wasu 'yan bindiga da ake zaton masu da'awar jihadi ne sun kai hare-hare a gabashin kasar Burkina Faso inda suka kashe mutane akalla 8, tare da jikkata wasu.
-
Kotu A Masar Ta Ba Da Umurnin Kamo 'Ya'yan Mubarak Saboda Badakalar Kudade
Sep 15, 2018 12:02Wata kotun shari'ar laifuffuka a kasar Masar ta ba da umurnin kamo 'ya'yan hambararren shugaban kasar Hosni Mubarak saboda zargin badakalar kudade a kasuwar hada-hadan kudade na kasar.
-
Gwamnatin Burundi Ta Yi Barazanar Ficewa Daga Majalisar Kare Hakkokin Bil'adama Ta MDD
Sep 15, 2018 12:01Gwamnatin kasar Burundi ta yi barazanar cewa matukar dai majalisar kare hakkokin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta ci gaba da shigo da siyasa cikin mu'amalar da take yi da ita, to kuwa za ta fice daga majalisar.
-
Allah Yayi Wa Jakadan Nijeriya A Qatar Dr. Abdullah Bawa Wase Rasuwa
Sep 15, 2018 12:01Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar Allah ya yi wa jakadan kasar a kasar Qatar Malam Bawa Abdullahi Wase rasuwa bayan rashin lafiyar da yayi fama da ita.
-
Najeriya: Ministar Kudi Kemi Adeosun Ta Yi Murabus Daga Kan Aikinta
Sep 15, 2018 06:49Ministar kudi a Najeriya Kemi Adeosun ta yi murabus daga kan mukaminta bayan samunta da takardun jabu na yi ya wa kasa hidima.
-
Sudan Ta Kudu: Fada Ya Sake Barkewa A Tsakanin Sojojin Gwamnati Da 'Yan Tawaye
Sep 15, 2018 04:53Kwanaki biyu bayan rattaba hannu akan yarjejeniyar sulhu, fada ya sake barkewa a tsakanin sojojin da suke biyayya ga shugaban Kasar Sudan ta kudu da tsohon mataimakinsa.
-
MDD: Cutar Kwalera Ta Kashe Mutane 55 A Nijar
Sep 14, 2018 13:09A cikin wani rahoton da majalisar dinkin duniya ta fitar kan yaduwar cutar kwalara a wasu yankunan jamhuriyar Nijar a cikin 'yan watannin baya-bayan nan, an bayyana cewa mutane 55 ne suka rasa rayukansu.
-
Aljeriya: An Fara Kaddamar Da Farmaki Da Nufin Kame Jagoran Alqaeda
Sep 14, 2018 13:09Dakarun kasar Aljeriya sun fara kaddamar da wani farmaki da nufin cafke ko halaka jagoran alqaeda a yankin Magrib.