-
Amurka Ta Fara Kai Farmaki Kan Kungiyar Ashabab A Somaliya
Sep 14, 2018 08:30Rundunar sojojin kasar Amurka ta sanar da samun nasarar kashe wasu mayakan kungiyar Al-shabaab yayin musayar wuta tsakanin dakarunta da Sojojin Somaliya da kuma mayakan 'yan ta'addan.
-
An Kafa Sabuwar Gwamnati A Kasar Sudan
Sep 14, 2018 08:30Mataimakin Shugaban kasar Sudan ya sanar da kafa sabuwar gwamnatin hadin kan kasa mai kumshe da ministoci 21 da mashawartan ministoci 27 a kasar
-
Mutane Kimani 55 Ne Suka Rasa Rayukansu Saboda Cutar Kolera A Niger
Sep 14, 2018 01:50Majalisar dinkin duniya ta bada labarin cewa mutane akalla 55 ne suka rasa rayukansu saboda bukkar cutar Kolera a kudancin kasar.
-
Shugaban Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar DSS
Sep 14, 2018 01:49Shugaban Muhammadu Buhari a tarayyar Najeriya ya nada sabon shugaban hukumar DSS ta kasa
-
Takunkuman Tattalin Arzikin Amurka Kan Zimbabwe Zasu Ci Gaba Har Sai An Ga Sauyi A Aikace
Sep 14, 2018 01:49Gwamnatin Amurka zata ci gaba da dorawa kasar Zimbabwe takunkuman tattalin arziki har zuwa lokacinda ta sauyi a aikace daga sabuwar gwamnatin kasar.
-
Gwamnan Babban Bankin Najeriya Ya Yi Kashedi Kan Gaggauta Samar Da Kudade Bai Daya A Yammacin Afrika
Sep 14, 2018 01:48Gwamnan babban bankin Najariya Mr. Goswin Emefiele ya ja kunnen wasu kasashen yammacin Afrika kan gaggauta samar da kudade bai daya a tsakanin kasashensu ba tare da la'akari da matsalolin da ke tattare da samar da irin wadannan kudade ba.
-
An Gudanar Da Jana'izar Kofi Anan A Ghana
Sep 13, 2018 14:47A wannan Alhamis ne aka binne gawar Kofi Annan a kasarsa ta asali wato Ghana bayan bikin ban-kwana da shugabanni suka yi masa
-
'yan Boko Haram Sun Kai Wa Sojojin Najeriya Hari
Sep 13, 2018 14:47Majiyar tsaron Najeriya ta sanar da kai harin mayakan 'yan ta'adda na boko haram kan sansanin sojoji na garin Damasak na jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin kasar
-
Kwamitin Sulhu Na Libiya Ya Gabatar Da Kudirin Magance Rikicin Kasar
Sep 13, 2018 14:47Shugaban Kwamitin Sulhu na kasar Libiya ya gabatar da wani sabon kudiri na tabbatar da sulhu a kasar
-
Kasar Burundi Ta Soki Lamirin Masu Bincike Na Hukumar Kare Hakin Bil-Adama Na MDD
Sep 13, 2018 14:46Gwamnatin kasar Burundi ta yi kakkausar suka kan masu bincike na kwamitin gudanar da bincike na MDD kan abinda ya shafi kare hakin bil-adama da suka bayar da rahoton kan kasar.