-
Wadanda Suka Rasu Sanadiyar Cutar Ebola Ya Karu A Kasar D/Congo
Sep 13, 2018 14:46Ma'aikatar kiyon lafiya ta jahmhoriyar Demokaradiyar Congo ta sanar da cewa adadin mutanan da suka rasa rayukansu sanadiyar cutar Ebola ya haura zuwa 92.
-
Fira Ministan Libiya Ya Zargi Wasu Kasashen Waje Da Hannu A Tashe-Tashen Hankulan Kasarsa
Sep 13, 2018 08:10Fira ministan Libiya ya bayyana cewa wasu kasashen waje suna da hannu a ruruta wutan rikici a Libiya da nufin cimma munanan manufofinsu a kasar.
-
Fursunonin Siyasa Suna Cikin Mawuyacin Hali A Gidajen Kurkukun Kasar Masar
Sep 13, 2018 08:06Fursunonin siyasa da ake tsare da su tun bayan rikicin siyasar kasar Masar a shekara ta 2013 suna cikin mawuyacin hali a gidajen kurkuku.
-
Gwamnati da 'Yan tawayen Kasar Sudan Ta Kusu Sun Sake Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar sulhu
Sep 13, 2018 03:14Shugaba Silva Kiir da tsaohon mataimakinsa Riek Mahcar ne su ka rattaba hannu akan 'yarjejeniyar a jiya Laraba a birnin Addis Ababa na kasar Habasha
-
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Sanar Da Aniyarsa Ta Sake Tsayawa Takara
Sep 13, 2018 03:12Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa a jiya Laraba shugaba Muhammadu Buhari dan shekaru 75 ya ziyarci ofishin jam'iyyar APC mai mulki inda ya cike fom din tsayawa takara
-
Firaiministan Kasar Libya Ya Ce Har Yanzun Lokacin Gudanar Da Zabe A Kasar Bai Yi Ba
Sep 12, 2018 07:23Firaiministan kasar Libya Fa'iz Suraj ya bayyana cewa rashin tabbataccen zaman lafiaya ya sa bai zai yu a gudanar da zabubbuka a kasar ba.
-
Kungiyar EU Ta Yi Allah Wadai Da Hukuncin Kisa Da Aka Yanke Kan 'Yan Kungiyar Ihwan A Masar
Sep 12, 2018 02:59Kungiyar tarayyar Turai ta yi Allah wadai da hukuncin kisa da wata kotu a Masar ta yanke kan 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin magoya bayan hambararren shugaban kasar Mohammad Morsi.
-
Jami'an Tsaron Somaliya Sun Kame Wasu 'Yan Ta'addan Kungiyar Al-Shabab Ta Kasar
Sep 12, 2018 02:38Rundunar tsaron Somaliya ta sanar da kame wasu 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab ta kasar guda hudu a gefen birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.
-
An Cabke Mataimakin Babban Hafsan Sojin Kasar Comoro Kan Zargin Yunkurin Juyin Milki
Sep 11, 2018 14:39Gwamnatin kasar Comoro ta kame mataimakin babban hafsan Sojin kasar a wani bincike na yunkurin juyin milki a kasar
-
An Sanya Dokar Ta Bace A Babban Birnin Harare Na Zimbabwe
Sep 11, 2018 14:38Gwamnatin kasar Zimbabwe ta sanya dokar ta bace a Harare babban birnin kasar biyo bayan billar cutar kwalara