-
Rundunar Sojin Nigeriya Ta Kaddamar Da Hare-Hare Kan Sansanonin Kungiyar Boko Haram
Sep 09, 2018 07:21Rundunar sojin saman Nigeriya ta kaddamar da hare-hare kan sansanonin mayakan kungiyar Boko Haram da suke shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Angola: Dos Santos Ya Mika Jagorancin Jam'iyyar MPLA Mai Mulki Ga Shugaban Kasar
Sep 09, 2018 03:03Tsohon shugaban kasar Angola, José Eduardo dos Santos, ya mika ragamar shugabancin jam’iyyar MPLA mai mulki a kasar ga shugaban kasar Joao Louranco shekara guda bayan darewarsa karagar mulkin kasar.
-
Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yan Kungiyar Ihwanul-Muslimin 75
Sep 08, 2018 14:32Kotun da ke shari'ar manyan laifuka ta birnin Alkahira na kasar Masar ta yanke hukuncin kisa kan 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin su 75 tare da zartar da hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku kan wasu 46 na daban.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Yi Allah Wadai Da Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yan Kungiyar Ihwan A Masar
Sep 08, 2018 14:31Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi tofin Allah tsine kan yanke hukuncin kisa kan 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin 75 da kotun da ke shari'ar manyan laifuka A Masar ta zartar a yau Asabar.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Gudun Hijira A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Sep 08, 2018 14:27Wasu 'yan bindiga sun sace 'yan gudun hijira 9 tare da aiwatar da kisan gilla kansu a garin Bria da ke Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Mugabe Ya Amince Da Mnangagwa A Matsayin Halastaccen Shugaban Zimbabwe
Sep 08, 2018 06:01Tsohon shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe, ya amince da Emmerson Mnangagwa a matsayin halaltaccen shugaban kasar bayan da a baya ya zarge shi da cin amana da juyin mulkin da ya kawo karshen mulkinsa na kusan shekaru 40 a kasar.
-
Zaben Shekara Ta 2019: APC Ta Bawa Shekarau Kujerar Sanata Kwankwaso
Sep 08, 2018 02:15Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya bar jam'iyyar PDP ya koma APC mai mulkin jihar a jiya Jumma'a
-
Yansanda A Habasha Sun Ce Manajan Aikin Gina Madatsan Ruwan Kasar Ya Kashe Kansa Ne
Sep 08, 2018 02:14Yansanda a kasar Habasha ko Ethiopia sun tabbatar da cewa Simegnew Bekele injiniya wanda ke aikin gina madatsar ruwa ya kashe kansa ne ba kamar yadda ake zata an kashe shi ne ba.
-
Najeriya: A Yau Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Cika Kwanaki 1000 A Tsare
Sep 07, 2018 14:35A yau ne jagoran Harkar Muslunci a Najeriya ya cika kwanaki 1000 a tsare a hannun jam'ain hukumar tsaro ta kasa DSS.
-
Libya: Janar Haftar Ya Barazanar Cewa Sojoji Za Su Kwace Iko Da Birnin Tripoli
Sep 07, 2018 14:34Bbaban hafsan hafsoshin sojin kasar Libya Janar khalifa Haftar ya yi barazanar cewa, sojojin kasar za su kwace iko da birnin Tripoli, matukar gwamnatin hadin kasa da ke da mazauni a birnin ba ta iya kawo karshen tashe-tashen hankula a birnin ba.