-
Yan Adawa A Zimbabwe Na Zanga Zanga Kin Amincewa Da Sakamakon Zabe
Aug 01, 2018 14:30Dubban magoya bayan jam'iyyar adawa mafi girma a kasar Zimbabwe sun fito zanga zanga a birnin Harare babban birnin kasar inda suke nuna rashin amincewarsu da sakamakon zaben majaliasar dokokin wasar wanda ya nuna cewa jam'iyya mai mulki ce ta sami nasara a cikinsa.
-
Wata Kotun Abuja Ta Fitar Da Sammacin Kama Shugaban Hukumar Zabe
Aug 01, 2018 14:29Wata kotun tarayya a Abuja ta fidda sammashin kama shugaban hukumar zaben kasar a yau Laraba
-
Shugaban Buhari Zai Fara Hutu Na Kwanaki Goma A Birnin Londan A Ranar Jumma'a
Aug 01, 2018 14:29Majiyar fadar shugaban kasar Najeria ta bayyana cewa shugaban zai fara wani hutu na kwanaki goma daga ranar 3 ga watan Augusta da ta shiga yau.
-
An Kashe Mutane 12 A Wata Fafatawa Tsakanin Yan Ta'adda Da Jami'an Tsaro A Tsakiyar Kasar Mali
Aug 01, 2018 14:28Majiyar jami'an tsaro a kasar Mali ta bayyana cewa an kashe sojoji 4 da kuma yan bindiga 8 a wata fafatawa a tsakiyar kasar.
-
Sakamakon Farko-Farko Na Zaben Zimbabwe Yana Nuni Da Cewa Jam'iyya Mai Mulki Ce A Kan Gaba
Aug 01, 2018 08:02Sakamakon farko-farko na zaben da aka gudanar a Zimbabwe yana nuni da cewa: Jam'iyya mai mulki ta Zanu-PF ce ta lashe mafi yawan kujerun 'yan Majalisun Dokokin Kasar.
-
Sakamakon Farko-Farko Na Zaben Zimbabwe Yana Nuni Da Cewa Jam'iyya Mai Mulki Ce A Kan Gaba
Aug 01, 2018 07:34Sakamakon farko-farko na zaben da aka gudanar a Zimbabwe yana nuni da cewa: Jam'iyya mai mulki ta Zanu-PF ce ta lashe mafi yawan kujerun 'yan Majalisun Dokokin Kasar.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Kungiyar Hasm A Yankin Arewacin Alkahira Na Kasar
Aug 01, 2018 07:32Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron Masar da 'yan kungiyar Hasm bangaren sojin kungiyar Ihawanul- Muslimin ta kasar ya lashe rayukan mutane biyar a lardin Qalyubia da ke arewacin birnin Alkahira na kasar.
-
Aljeriya Ta Ce: Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Libiya Ya Kara Bullar Matsaloli A Kasar
Aug 01, 2018 07:28Shugabar kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Crescent a Aljeriya ta bayyana cewa: Tsoma bakin kasashen waje a harkokin cikin gidan Libiya yana daga cikin dalilan karin bullar matsaloli a kasar.
-
Buhari Ya Zama Sabon Shugaban Kungiyar ECOWAS
Aug 01, 2018 01:01Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya karbi shugancin karba-karba na kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika CEDEAO / ECOWAS, bayan taron kungiyar karo na 53 da ya gudana a birnin Lome na kasar Togo.
-
EU Ta Bukaci A Bayyana Runfunan Zaben Da Aka Samu Matsala A Mali
Aug 01, 2018 01:00Tawagar 'yan sa ido ta kungiyar tarayya turai ta (EU) a zaben Mali, ta bukaci a bayyana rufunan zaben da aka samu matsala a yayin zaben shugaban kasar da ya gudana a ranar Lahadi data gabata.