-
Sojojin Nigeriya 23 Sun Bace Babu Labarinsu Bayan Sun Fuskanci Harin Kungiyar Boko Haram
Jul 15, 2018 14:46Wata majiyar sojin Nigeriya ta sanar da cewa: Sojojin kasar 23 ne suka bace babu labarinsu bayan da suka fuskanci harin mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram a garin Bama da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Kungiyoyin Fararen Hula A Kenya Sun Yi Suka Kan Ci Zarafin 'Yan Kasar A Saudiyya
Jul 15, 2018 14:43Kungiyoyin fararen hula a Kenya sun bukaci mahukuntan kasar da su dauki matakin bin kadin 'yan kasar ta Kenya da suke gudanar da ayyuka a kasar Saudiyya sakamakon bullar labarin yadda ake cin zarafinsu.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Zata Karfafa Alakarta A Bangarori Da Dama Da Kasar Libiya
Jul 15, 2018 14:38Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta jaddada aniyar kungiyarta ta bunkasa alaka a bangarori da dama da kasar Libiya.
-
An Yake Hukuncin Dauri Kan Mutane 27 Na Kungiyar Ikhwanul Muslimin A Kasar Masar
Jul 15, 2018 02:42Wata kotu a kasar Masar ta yanke hukuncin dauri kan wasu yan kungiyar Ikhwanul Muslimin na kasar saboda laifuffuka daban daban na nuna adawa ga gwamnain kasar.
-
Ministan Kare Hakkin Bil'adama Na Kasar Tunisia Ya Yi Murabus.
Jul 15, 2018 02:34Ministan kare hakkin bil'adama na kasar Tunisia Mahdi bin Garbiyya ya ajiye mukaminsa tare da nuna damuwarsa kan yadda ake tafiyar da harkokin gwamnati a kasar.
-
Wasu 'Yan Ta'adda Sun Yi Yunkurin Kai Hari Fadar Shugaban Kasar Somaliya
Jul 14, 2018 14:26Wasu motoci biyu sun tarwatse a kusa da fadar shugaban kasar Somaliya a kokarin da wasu gungun 'yan ta'adda suka yi na kai hari kan fadar shugaban kasar a yau Asabar.
-
Kungiyar Red Cross Ta Yi Gargadi Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijira A Kasar Habasha
Jul 14, 2018 14:24Kungiyar bada agajin gaggawa ta kasa da kasa ta Red Cross ta yi gargadi kan irin tarin matsalolin da suke addabar 'yan gudun hijira a yankin kudancin kasar Habasha.
-
An Tsawaita Wa'adin Tawagar Sulhu Ta MDD A Sudan
Jul 14, 2018 08:00Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya kara wa'adin aikin dakarun majalisar dinkin duniya na kungiyar tarayyar Afrika a kasar Sudan.
-
Masu Kamuwa Da Ciwon Daji A Libiya Na Karuwa Sakamakon Hare-Haren NATO
Jul 14, 2018 07:58Wasu masu bincike sun gano cewa, an samu karuwar masu kamuwa da ciwon daji a kasar Libiya sakamakon hare-haren da sojojin NATO suka kaddamar a kasar a lokacin mulkin marigayi Gaddafi.
-
Za'a Fara Sauraron Shari'ar Wadanda Suka Kashe Mutane A Juyin Juya Halin Tunusiya
Jul 14, 2018 01:58Za'a fara sauraron shari'ar wadanda suka kashe mutanen kasar Tunisia a lokacinda suke juyin juya halin kifar da gwamnatin kama karya ta tsohon shugaban kasar Zainul abidina bin Ali a shekara ta 2011.