-
Sojojin Ruwa Na Libya Sun Tseratar Da 'Yan Ci-Rani 104 Daga Nutsewa Cikin Teku
Jul 13, 2018 13:50Jami'an sojin ruwa na kasar Libya sun tseratar da wasu 'yan ci-rani 104 daga nutsewa cikin tekun mediterranean.
-
Shugaban Kasar Sudan Ya Tsawaita Tsagaita Bude Wuta Da Yan Tawayen Kasar
Jul 13, 2018 02:00Shugaban kasar Sudan Umar Hassan EL-bashir ya bada sanarwan tsawaita tsagaita bude uta da yan tawayen kasar har na wasu watanni ukku.
-
Sudan Ta Kudu : An Tsawaita Wa'adin Mulkin Salva Kiir
Jul 12, 2018 12:17Majalisar dokokin Sudan ta Kudu, ta amince da dokar tsawaita wa'adin mulkin hukumomin rikon kwarya na kasar da shekaru ukku, ciki har da na shugaban kasar Salva Kiir.
-
Shugaban Kwamitin AU Na Ziyara A Kamaru
Jul 12, 2018 10:02Shugaban kwamitin kungiyar tarayya Afrika ta (AU), Musa Faki Mahamat, ya fara wata ziyara yau Alhamis, a Jamhuriya Kamaru, inda kuma zai gana da shugaban kasar, Paul Biya, kamar yadda fadar shugaban kasar Kamarun ta sanar.
-
Sudan Ta Kira Jakadan Kungiyar Tarayyar Turai
Jul 12, 2018 07:15Bayan watsa wani bayyani na kungiyar tarayyar Turai game da wajibci kame shugaban kasar Sudan, Ma'aikatar harakokin wajen kasar ta kira jakadan Kungiyar tarayyar Turai dake birnin Khartoum.
-
Sojojin Aljeriya Sun Fara Kai Gagarumin Hari Akan Iyaka Da Kasar Tunisiya
Jul 12, 2018 02:10Bayan harin ta'addancin da aka kai a yankin Jandubah, sojojin Aljeriya sun fara kai gagarumin hari aka iyaka da Tunisiya domin farautar 'yan ta'adda
-
Sudan Ta Kudu: "Yan Tawaye Sun Zargi Gwamnati Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Jul 12, 2018 02:08Kakakin 'yan tawayen na Sudan ta kudu Lam Paul Gabriel ya ce; sojojin gwamnati 200 sun kai wa yan tawayen hari wanda hakan keta yarjejeniyar tsagaita wuta ce
-
Zimbabwe : 'Yan Adawa Na Zanga zanga Kan Yunkurin Magudi a Zabe
Jul 11, 2018 12:39A Zimbabwe, dubban magoya bayan jam'aiyyun adawa ne suka ne suka gudanar da wata zanga-zanga yau Laraba a Harare babban birnin Kasar, domin jan kunnen gwamnatin kasar akan duk wani yunkurin tafka magudi a zaben kasar dake tafe.
-
MDD: Har yanzu Ana Cin Zarafin 'Yan Adam A Sudan Ta Kudu
Jul 11, 2018 11:42Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, har yanzu ana aiwatar da ayyukan cin zarafin 'yan adama a wasu sassa na kasar Sudan ta kudu.
-
An Dage Sauraren Shari'ar Sheikh Zakzaky Har Zuwa 2 Ga Watan Agusta
Jul 11, 2018 11:35Rahotanni daga Najeriya sun ce Kotun da ke sauraren shari'ar sheikh Ibrahim Zakzaky ta sanar da dage sauraren shari'ar har zuwa ranar 2 ga watan Agusta mai kamawa.