-
An Kashe Jami'in Yansandan Ciki Guda Da Soja A Harin Da Aka Kai Masu A Jihar Benue
May 22, 2018 02:04Wasu yan binduga wadanda ake zaton makiyaya ne sun kashe jami'in yansandan ciki na SSS da kuma soja guda, sannan wasu sun bace a wani harin da aka kai masu a jihar benue.
-
Somalia Ta Musanta Tattaunawa Da Kenya Kan Iyakokin Ruwa Na Kasashen biyu
May 22, 2018 02:02Ministan harkokin wajen kasar Somalia ya musanta labaran da aka watsa na cewa kasarsa da kasar Kenya makobciya sun tattauna batun kan iyakokin kasashen biyu na kan cikin ruwa.
-
Ministocin Harkokin Wajen Kasashe Uku Makobtan Kasar Libya Sun Gudanar Da Taro A Algeria
May 22, 2018 02:02Ministocin harkokin waje na kasashe uku makobtan kasar Libya sun gudanar da taro don tattauna matsalolin da makobciyar kasashensu Libya take ciki da kuma hanyoyin warwaresu.
-
Burundi : An Yi Na'am Da Yi Wa Kundin Tsarin Mulki Kwaskwarima
May 21, 2018 12:49A Burundi, sakamakon zaben raba gardama da aka kada kuri'arsa ya nuna cewa mafi yawan 'yan kasar sun amince da aka yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.
-
Tashin Bom Ya Lashe Rayukan Mutane Biyar A Garin Darnah Na Kasar Libiya
May 21, 2018 07:35Rundunar sojin Libiya ta sanar da gano gawawwakin sojojin kasar biyar da tashin bom a kan hanyar shigewar ayarinsu ya halaka a garin Darnah da ke shiyar gabashin kasar.
-
Gwamnatin Masar Tana Ci Gaba Da Kame 'Yan Adawar Siyasa
May 21, 2018 07:33Mahukunta Masar sun bada umurnin tsare wani dan adawar siyasa kan zargin alaka da kungiyar ta'addanci a kasar.
-
Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Wani Sabon Rikici A Yankin Darfur Na Kasar Sudan
May 21, 2018 07:30Gamayyar rundunar wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Tarayyar Afrika a kasar Sudan ta yi gargadi kan sake bullar wani sabon rikici a yankin Darfur na kasar Sudan.
-
Mutanen Gari A Jihar Yobe Sun Hana Aukuwar Wani Harin Kunan Bakin Wake A Wani Masallaci
May 20, 2018 14:31Wasu fararen hula a jihar Yobe sun sami nasarar hana wata mata kai harin kunan bakin wake a wani masallaci a jihar
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Cutar Ebola A Democrdiyar Congo Suna Karuwa
May 20, 2018 14:30Ma'aikatar Lafiya a kasar Democradiyar Congo ta bada sanarwan cewa yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyar cutar Ebola a kasar sun kai 26 a safiyar yau lahadi.
-
Bakin Hauri Daga Kasar Ghana Kimani Dubu 62 Ne Suka Makale A Kasar Libya
May 20, 2018 14:29Shugaban hukumar yan gudunn hijira ta majaliasar dinkin duniya a kasar Libya ta bayyana cewa bakin haure daga kasar Ghana fiye da dubu 62 ne suke gararamba a kasar Libya, ba tare da sun wuce zuwa turai ba, ba kuma za su iya komawa gida ba.