-
D.R Congo : Kungiyoyin EU Da AU, Zasuyi Aiki Da Tshisekedi
Jan 22, 2019 13:06Kungiyar tarayya Turai (EU), da takwararta ta Afrika (AU), sun ce a shirye su ke su yi aiki da zababen shugaban kasar Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo, Felix Tshisekedi.
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda Biyu A Libiya
Jan 22, 2019 09:26Dakarun tsaron Libiya sun sanar da hallaka 'yan ta'adda biyu a gabashin kasar
-
Sudan:An Kwace Takardar Izinin Aikin Jarida Ga Wasu 'Yan Rahoton Al-Arabiya
Jan 22, 2019 09:18Ma'aikatar sadarwa ta kasar Sudan ta kwace takardar izinin aikin jarida ga wasu 'yan rahoton tashar talabijin din Al-Arabiya mallakin kasar Saudiya
-
An Nada Sabon Pira Minista A Kasar Burkina Faso
Jan 22, 2019 03:50Shugaban kasar ta Burkina Faso Rock Mark Christine Caboure ne ya sanar da Christophe Joseph Marie Dabire a matsayin sabon Pira Minista
-
An Yi Allahwadai Da Kissan Dan Jarida Mai Daukar Hoto A Kasar Libya
Jan 21, 2019 08:28Majiyar Diblomasiyya ta MDD a kasar Libya ta bayyana cewa Majalisar ta yi allawadai da kisan wani dan jarida mai daukan hoto da kuma wasu fararen hula a rikici na baya-bayan nan a birnin Tripolli babban birnin kasar Libya.
-
Najeriya: Sojoji Sun Dakile Wani Harin Boko Haram A Buni-Yadi
Jan 21, 2019 08:27Runduna ta 27 ta sojojin Najeriya da kuma sojoji a makarantar sojoji ta Musamman a Buni-Yadi na jihar Yobe a tarayyar Nageriya sun bada sanarwar dakli wani harin mayakan Boko Haram a kan sansaninsu da ke garin.
-
Najeriya: Gwamnatin Tarayyar Ta Bada Naira Billiyon 9.5 Don Tallafin Karatun Dalibai
Jan 21, 2019 08:26Gwamnatin Najeriya ta bada Naira kimani Maira biliyon 9.5 don biyan kudaden karatu ga daliban kasar wadanda suke karatu a manya -manyan makarantu a ciki da kuma wajen kasar.
-
Kungiyar Al-Qa'ida Ta Dau Alhakin Hare-Haren Da Aka Kaiwa Dakarun MINUSMA A MALI
Jan 21, 2019 08:25Wata Kungiyar Yan Ta'adda Wacce Take Da Dangantaka Da Kungiyar Al-qa'ida ta dauki alhakin aki hare-hare kan dakarun tabbatar da zaman lafiya na MINUSMA a kasar Mali.
-
Malaman Makarantu A Kasar Sudan Sun Bada Sanarwan Ci Gaba Da Yajin Aiki
Jan 21, 2019 06:54Komitin malaman makarantun Firamari da sakandari a kasar sudan ya bada sanarwan ci gaba da yajin aikin da kuma nuna adawa da gwamnatin kasar.
-
Najeriya : Kalamman Obasanjo, ''Wauta Ne''_Fadar Shugaban Kasa
Jan 21, 2019 03:59Fadar shugaban kasa a Najeriya, ta mayar da martani kan kallaman tsohon shugaban kasar, Cif Olusegun Obasanjo wanda ya zargi shugaba Muhammadu Buhari da shirya magudi domin lashe babban zaben kasar dake tafe, tana mai danganta kalamman da abun mamaki da takaici, hasali ma a cewarta ''wauta ne''.