-
Afrika Ta Kudu: 'Yan Kwadago Ba Su Amince A Sayar Wa Saudiyya Hannun Jari Ba
Nov 07, 2018 15:34Kungiyoyin kwadago a kasar Afrika ta kudu ba su amince da a sayarwa Saudiyya da hannun jari a wani kamfanin kera makamai na kasar ba.
-
An Sako Yara 78 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kamaru, Amma Ana Rike Da Malamansu Biyu
Nov 07, 2018 07:45Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar a yau Laraba din nan an sako yara 78 da direbansu guda da aka sace su a yammacin kasar Kamarun, to sai dai har ya zuwa yanzu ba a sako shugaban makarantar da wani malami guda da 'yan bindigan suka sace ba.
-
Kotu Ta Dage Shari'ar Malam Zakzaky Har Zuwa 22 Ga Watan Janairu
Nov 07, 2018 07:45Kotun da ke shari'a wa Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, jagoran harkar Musulunci a Nijeriya ta dage sauraren karar da aka gabatar a gabanta har sai zuwa ranar 22 ga watan Janairun 2019 don fara shari'ar, kamar yadda kuma ta yi watsi da batun ba da belinsa da lauyoyinsa suka bukata.
-
Gwamnati Ta Sake Sabunta Dokar Ta Baci Da Aka Kafa A Kasar Tunusiya
Nov 07, 2018 07:44Kakakin fadar shugaban kasar Tunusiya, Saida Garrach, ya sanar da cewa gwamnatin kasar ta sake sabunta dokar ta bacin da aka kafa a kasar na tsawo wata guda.
-
Shugaban Kasar Masar Ya Ce: Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Janyo Rashin Zaman Lafiya A Yankin
Nov 07, 2018 03:08Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa: Kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Amurka ta yi zai janyo bullar rashin zaman lafiya ne a yankin gabas ta tsakiya.
-
Mali : Barazanar Mayakan Jihadi Ta Hana Yara 2,000 Zuwa Makaranta
Nov 06, 2018 14:48Wakilan jama'a a arewa maso gabashin ksar Mali sun ce kimanin dalibai 2,000 ne barazanar mayakan dake ikirari da sunan jihadi ta hana zuwa makaranta yau sama da mako guda.
-
Kamaru : An Rantsar Da Paul Biya A Wa'adin Mulki Karo na 7
Nov 06, 2018 13:50Shugaba Paul Biya na kasar Kamaru ya yi rantsuwar kama aiki a wani wa'adin mulki karo na bakwai.
-
Majalisar Tarayyar Afrika Ta Soki Halin Ko In Kula Na MDD Ga Nahiyar Ta Afrika
Nov 06, 2018 08:18Majalisar dokokin tarayyar Afrika ta soki halin ko in kula wanda majalisar dinkin duniya take nunawa nahiyar Afrika.
-
Shugaban Kasar Tunisia Ya Nuna Rashin Amincewarsa Da Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar
Nov 06, 2018 08:17Shugaban kasar Tunisia Mohammad Beji Essebsi ya bayyana rashin amincewrsa da sauye-sauyen da firaiministan kasar Yusuf Shahida ya gabatar.
-
Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Dorawa Kasar Libya Takunkumi Saboda Cin Zarafin Mata
Nov 06, 2018 08:16Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da wani kuduri na dorawa kasar Libya takunkumin tattalin arziki saboda samun cin zarafin mata mai yawa a kasar.