-
Larijani: Iran Za ta Maida Martani Akan Sabon Takunkumin Amurka Akan Iran
Dec 06, 2016 08:32Tsawaita Takunkumin Amurka Akan Iran,zai fuskanci martani
-
Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta
Dec 03, 2016 14:33Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya matukar dai aka sake kakaba mata takunkumi.
-
Shugaban Amurka Zai Sanya Hannu A Takardun Tsawaita Takunkuman Tattalin Arziki Kan Iran
Dec 03, 2016 02:22Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana cewa shugaba Barak Obama zai tsawaita takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa JMI na wasu shekaru gama.
-
Majalisar Dokokin Kasar Iran Tana Shirin Dawo Da Ayyukan Makamashin Nuklia Wanda Ta Dakatar A Shekarar Da Ta Gabata
Dec 03, 2016 02:20A wani shirin maida martani ga shirin gwamnatin kasar Amurka na tsawaita takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa kasar Iran na wasu shekaru 10 majalisar dokokin kasar Iran tana wasu shirye shiye na farfado da ayyukan nucliyar kasar a bangaroru ukku.
-
Limamin Juma'a A Tehran: Tabbas Iran za ta Maida Martani Akan Sabon Takunkumin Amurka
Dec 02, 2016 15:28Tsawaita Wa'adin Takunkumi Akan Iran Da Amurka ta yi Ya Sabawa Yarjejeniyar Nukiliya.
-
Iran Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palastinu
Dec 01, 2016 02:53Jamhuriyar Musulunci ta Iran sake jaddada goyon bayanta ga al'ummar kasar Palastinu a kokarin da suke yi na 'yantar da kansu daga mamayan yahudawan sahyoniya kamar yadda ta nuna damuwarta ainun da irin ci ga da rikon sakainar kashin da cibiyoyin kasa da kasa suke yi wa lamarin Palastinu da kuma ci gaba da gina matsugunan yahudawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ke yi.
-
َA Yau Ne Al'ummar Iran Da Mabiya Mazhabar Ahlul-Baiti (a.s) Suke Juyayin Shahadar Limami Na 8
Nov 30, 2016 05:13Miliyoyin musulmi a nan Iran da wasu kasashen duniya suna gudanar da juyayin shahadar Limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon All...(s).
-
Martanin Sojan Ruwa Na Dakarun Kare Juyin Musulunci Ga Shisshigin Amurka.
Nov 30, 2016 02:48Dakarun Kare Juyin Musulunci Sun Maida Martani Ga Amurka
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin ISIS A Kan Iyakar Kasar
Nov 29, 2016 13:05Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran Sayyid Mahmoud Alawi ya sanar da da cewa jami'an tsaron Iran sun sami nasarar hallaka daya daga cikin manyan shugabannin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kan iyakar kasar a kokarin sa na shigowa cikin kasar.
-
Sojojin Ruwa Na Kasar Iran Sun Nuna Sabbin Ci Gaban Da Rundunar Ta Samu
Nov 29, 2016 07:45Rundunar sojojin ruwa na kasar Iran wato Iran Navy ta nuna sabbin ci gaban da ta samu a bangaren na'urori masu tallafawa tsaron iyakokin ruwa na kasar a yau Talata.