-
Zarif: Tarihi Ba Zai Taba Mantawa Da Gwagwarmayar Da Fidel Castro Ya Yi Da 'Yan Mulkin Mallaka Ba
Nov 28, 2016 14:06Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhamamd Jawad Zarif ya bayyana cewa, tarihin duniya ba zai taba mantawa da gwagwarmayar da marigayi Fidel Castro ya yi da 'yan mulkin mallaka da jari hujja na duniya ba.
-
A Yau Ne Anan Kasar Iran Da Wasu Kasashen Musulmi Ake Makokin Rasuwar Manzon Allah (s)
Nov 28, 2016 07:21Miliyoyin musulmi a nan Iran da wasu kasashen duniya suna makakin wafatin manzon All... (a) da kuma shahadar Babban Jikansa Imam Hassan Al-Mjtaba (a).
-
Iran Ta Jaddada Cewa: Makircin Yahudawan Sahayoniyya Kan Qudus Ba Zai Cimma Nasara Ba
Nov 28, 2016 01:38Mataimakin shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran na musamman kan harkokin kasa da kasa ya bayyana cewa: Ci gaba da gine-ginen matsugunan yahudawa 'yan kaka gida a yankunan Palasdinawa da kokarin mai da birnin Qudus cibiyar yahudawan sahayoniyya, bakar siyasa ce da ba zata taba cimma nasara ba.
-
Shugaban Kasar Iran: Alakar Iran Da Turkiya ce Ginshikin Zaman Lafiya A gabas Ta Tsakiya.
Nov 26, 2016 15:22Ganawar Shuagaban Kasar Iran Da Ministan Harkokin Wajen Turkiya
-
Akalla Mutane 40 Sun Rasu Sakamakon Hatsarin Jirgin Kasa A Iran
Nov 25, 2016 14:04Akalla mutane 36 sun rasa rayukansu kana wasu kusan 100 sun sami raunuka sakamakon hatsarin da wasu jiragen kasa guda biyu suka yi a wata tashar jiragen kasa da ke kusa da ke garin Shahroud na lardin Semnan da ke arewa masu tsakiya na kasar Iran.
-
Jagoran Juyin Islama: Amurka Ba Da Gaske Take Yi Ba Kan Batun Yaki Da Ta'addanci
Nov 22, 2016 14:49Jagora juyin juya halin musulunci a Iran yatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, nauyi da ya rataya a kan Iran da ma sauran kasashe masu 'yancin siyasa, da su bayar da dukkanin gudunmawa domin ganin an samu zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar 'Yan Ta'adda A Gabashin Kasar
Nov 23, 2016 01:58Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran ta sanar da samun nasarar tarwatsa wata wasu gungun 'yan ta'adda a gabashin kasar da suke da shirin aiwatar da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Shugaban Kasar Slovenia Ya Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki Biyu A Nan Iran
Nov 22, 2016 14:18Shugaba Kasar Slovenia Borut Pahor ya fara ziyarar aiki na kwanaki biyu a nan Tehran
-
Iran Ta Yi Tir Da Harin Ta'addanci A Birnin Kabul Na Kasar Afghanistan.
Nov 22, 2016 14:04Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, ya yi tir da harin ta'addancin da aka kai a birnin Kabul na kasar Afghanistan
-
Mutun Kimani Miliyon Guda Ne Suka Shigo Iran Don Ziyarar Arbaeen A Cikin Kasar
Nov 20, 2016 13:31Kakakin komitin kula da makokin arba'een a nan Iran ya ce masu ziyara daga kasashen waje kimani miliyon guda ne suka shigo kasar don gudanar da makokin arba'in na Imam Husain (a) a cikin kasar