-
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Gudanar Da Bukukuwan Arba'in Na Imam Husain (a.s) A Yau
Nov 20, 2016 08:17Miliyoyin al'ummar Iran ne a duk fadin kasar suka gudanar da tarurruka da kuma jerin gwano na ranar Arba'in don tunawa da cika kwanaki Arba'in da faruwar waki'ar Karbala inda Imam Husain (a.s) da sahabbansa su 72 suka yi shahada a kasar Karbala na kasar Iraki a shekara ta 61 bayan hijirar Ma'aikin Allah (s)
-
Babban Sakataren OPEC Na Ziyara A Tehran
Nov 20, 2016 02:18Babban sakataren kungiyar kasashe masu fitar da danyen man fetur a kasuwanninsa na duniya Muhammadu Barkindo ya iso birnin Tehran a jiya domin ganawa da jami'an gwamnatin kasar Iran kan zama na da kungiyar za ta gudanar.
-
Limamin Juma'a A Tehran: Wajibi Ne Ga Musulmi Da Su yi Aiki Da Zurfin Tunani Domin Dakile Makircin Makiya
Nov 18, 2016 15:30Hudubar Sallar Juma'a A Yau Juma'a.
-
IAEA Ta Jaddada Cewa Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Aiki Da Yerjejeniyar Da Ta Cimma Da Ita
Nov 18, 2016 02:09Hukumar IAEA mai kula da al-amuran makamashin Nuklia a duniya ta jaddada cewa gwamnatin JMI tana ci gaba da kiyaye alkawulan da ta dauka kan shirinta na makamashin Nuklia.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargi "Maras Tushe" Na Wasu Kasashen Larabawa A Kanta
Nov 17, 2016 07:48Jakadan Iran kana kuma wakilin kasar na dindindin a Majalisar Dinkin Dinkin Gholam Ali Khoshroo ya yi watsi da zargi 'maras tushe' da wasu kasashen larabawa suka yi na cewa Iran tana tsoma musu baki cikin harkokinsu na cikin gida.
-
Jagora Imam Khamenei: Sakamakon Zaben Amurka, Ba Shi Da Wani Bambanci A Wajenmu
Nov 16, 2016 07:50Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran dai ba ta cikin wata damuwa dangane da sakamakon zaben kasar Amurka, to sai dai tana cikin shirin fuskantar koma mai zai faru, yana mai cewa sakamakon zaben ba shi da wani bambanci a wajen Iran.
-
Shamkhany: Sake Kakaba Takunkumi, Keta Yarjejeniyar Nukiliya ce.
Nov 16, 2016 03:26Kin amincewar Iran da sake kakabawa Iran takunkumi
-
Vilayati: Gwagwarmayar Fada Da Masu Girman Kai Tana Ci gaba.
Nov 15, 2016 08:36Amurka ba za ta iya jan daga da Iran ba.
-
Limamin Tehran: Al'umar Iran Ba su Gaskata Kowace Gwamnati Ta Amurka.
Nov 11, 2016 08:25Al'ummar Iran bata dogaro da kowace gwamantin Amurka
-
Iran: Zaben Sabon Shugaban Lebanon Zai Taimaka Wajen Warware Rikicin Yankin Gabas Ta Tsakiya
Nov 11, 2016 01:49Babban jami'i mai kula da harkokin kasashen nahiyar Afrika da na Larabawa a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Zaben sabon shugaban kasa a Lebanon kan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin 'yan siyasar kasar lamari ne da zai taimaka wajen warware rikici da matsalolin yankin gabas ta tsakiya.