-
An Kammala Taron Kafafa Alaka Tsakanin Muslunci Da Kiristanci
Nov 10, 2016 12:05An kammala babban taro na kasa da kasa kan karfafa alaka tsakanin manyan addinai na duniya guda biyu musulunci da kiristanci.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran: Trump yana bukatuwa da fahimtar hakikanin duniya.
Nov 09, 2016 15:43Zarif ya kirayi sabon shugaban kasar Amurka da ya san inda duniya ta sa gaba.
-
Sheikh Ruhani Ya Ce Daukan Matakin Soji Kan Wata Kasa Barazana Ce Ga Zaman Lafiyar Duniya
Nov 07, 2016 13:15Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Daukan matakin soji da tsoma baki kan harkokin wata kasa barazana ce ga zaman lafiya da sulhun duniya.
-
Ministan harakokin wajen Iran ya gana da takwaransa na Togo a birnin Tehran
Nov 06, 2016 07:42Ma'aikatar harakokin wajen Iran ta sanar da cewa Ministan harakokin wajen kasar ya tattauna da takwaransa na kasar Togo a birnin Tehran.
-
Jerin Gwanon Ranar Fada Da Girman Kai Na Duniya A Fadin Iran
Nov 03, 2016 14:32A yau alhamis ne al'ummar Iran su ka fito kwansu da kwarkwatansu a ranar fada da masu girman kai.
-
Jawabin Jagora Kan Zagayowar Ranar Da Dalibai Suka Mamaye Ofishin Jakadancin Amurka A Iran
Nov 03, 2016 02:07Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Imam Khomeini {r.a} ya bayyana mamaye ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Tehran da dalibai suka yi a watan Nuwamban shekara ta 1979 miladiyya bayan samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran da cewa: Wata nasarar juyin juya hali na biyu ce da aka samu a kasar ta Iran.
-
Jagora: Sasantawa Da Amurka Ba Zai Magance Matsalolin Da Ake Fuskanta Ba
Nov 02, 2016 11:50Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar shiryawa da Amurka ba zai taba magance matsalolin da kasar Iran take fuskanta ba, don kuwa Amurkan ba ta yi watsi da kiyayyar da take nunawa al'ummar Iran ba.
-
Ministan Harkokin Wajen Nijar Ya Ziyarci Iran
Nov 01, 2016 01:30A jiya Litinin ce ministan harkokin wajen jamhuriya Nijar Ibrahim Yakuba ya gana da takwaransa na Iran, Muhammad Javad Zarif a birnin Tehran.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Amurkawa Na Aikawa Da Makamai Zuwa Kasar Yemen
Oct 31, 2016 01:57Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zargin Amurka na cewa tana aikewa 'yan kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi na kasar Yemen makamai, tana mai cewa babu gaskiya cikin wannan ikirarin.
-
Ruhani: Tafarkin Diplomasiyya Ce kawai Za Ta Magance Rikicin Kasar Siriya
Oct 29, 2016 13:21Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya sake bayyanar matsayar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta cewa tafarkin siyasa da tattaunawa ce kawai hanya guda daya tilo ta magance rikicin kasar Siriya.