-
Limamin Tehran: Wajibi ne ga Musulmi Su Hada Kai Domin Fuskantar Makiyansu.
Oct 28, 2016 15:25Hadin Kan Musulmi Wajibi Ne Domin Fuskantar Makiya
-
Jagora:Kisan Mutanen Kasar Yemen Yana Daga Cikin Ayyukan Ta'addanci Mafi Muni
Oct 26, 2016 14:06Jagaran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul Khaminaee ya bayyana cewa kisan mutanen yemen wanda kasar Saudia take jagoranta yana daga cikin ayyukan ta'addanci mafi muni a duniya.
-
Shugaban Kasar Venezuela Nicolás Maduro Moross Ya Iso Kasar Iran
Oct 22, 2016 15:25Shugaban Venezuela ya fara ziyarar aiki a Iran
-
Iran ta yi alawadai kan harin ta'addancin da Kungiyar IS ta kai a garin Karkuk na kasar Iraki.
Oct 21, 2016 14:24Kakakin Ma'aikatar harakokin wajen kasar Iran ya yi Alawadai kan harin ta'addancin da kungiyar IS ta kai a birnin Karkuk na kasar Iraki.
-
Hudubar Sallar Juma'ar Tehran : Tir Da Shirun Kasashen Duniya Akan Yakin Yamen
Oct 21, 2016 07:39Tir Da Shirun Kasashen Duniya Da Su ke Shiru Akan Yakin Yamen
-
Jagora Ya Kirayi Jami'an Iran Daga Kada Su Mika Wuya Ga Bukatun Amurka
Oct 19, 2016 13:36Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kirayi jami'an kasar Iran da kada su mika wuya ga karin bukatun da Amurka take gabatarwa, yana mai cewa matukar suka yarda da hakan to kuwa za ta ci gaba da gabatar da wasu bukatun ne.
-
Bunkasa Alaka Da Kasashen Afirka na cikin Siyasar Jamhuriyar Musulunci Ta Iran.
Oct 17, 2016 08:26Iran za ta bunkasa alakarta da kasashen nahiyar Afirka
-
Ayatullah Makarim Shirazi, ya yi tir da harin da Saudiyya ta ke kai wa Yamen
Oct 17, 2016 08:25Kai wa Yamen hari da Saudiyya ta yi hauka ne
-
Ganawar Ministan Harkokin Wajen Iran Da Takwaransa Na Kasar Cote De Voire
Oct 16, 2016 15:39Muhammad Jawad Zarif Ya gana da takwaransa na Cote De Voire Abdullah Mabry, a nan Tehran a yau lahadi
-
Amurca Da Britania Ne A Gaba Wajen Goyon Bayan Ta'addancin Saudia A Yemen
Oct 14, 2016 12:18Aya. Ahmad Khatami limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a a birnin Tehran a yau, ya ce Amurca da Britania sune a gaba gaba wajen goyon bayan ta'asan da Saudia da kawayenta suke aikatwa a Yemen