-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Shirin Ta'addanci A Kasar
Oct 13, 2016 14:12Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran Sayyid Mahmoud Alavi ya sanar da cewa jami'an ma'aikatar sun sami nasarar dakile wata makarkashiya ta kai harin ta'addanci a lardin Fars da ke kudancin kasar da wasu 'yan ta'adda 'yan kasashen waje suka shirya kai wa.
-
Rohani Ya Halarci Taron Ashura A Kudancin Tehran
Oct 12, 2016 13:29Shugaban Iran Hassan Rohani, wanda ya halarci taron juyayin Ashura a kudancin Tehran babban birnin kasar, ya yi fata ga al'ummar Syria, Iraki da kuma Yemen na ganin su kawar da kungiyoyi na masu tada kayar baya da kuma 'yan ta'adda.
-
Iran Ta Bayyana Mamaki Kan Kashe Al’ummar Yamen A Watan Da Aka Haramta Yaki A Ciki
Oct 11, 2016 14:32Shugaban kasar Iran ya bayyana mamaki da takaici kan yadda mahukuntan Saudiyya suke keta hurumin watanni masu daraja da aka haramta yaki a cikinsu ta hanyar aiwatar da kashe-kashen gilla kan al’ummar Yamen.
-
Miliyoyin Musulmi A Duk Fadin Duniya Suna Juyayin Tasu'a Na Kisan Imam Husain (a) Jikan Manzon All..(s)
Oct 11, 2016 06:30Miliyoyin Musulmi mabiya mazhabar Ahlul-Baiti (a) suna gudanar da juyayin Tasua a duk fadin duniya, don tunawa da halin da Imam Husain (a) jikan manzon All...(s) a kasar Karbala na kasar Iraqi a shekara ta 61 hijira kamaria.
-
Juyayin Daren Tasu'a A Fadin Iran
Oct 10, 2016 15:24An Juyayin Daren Tasu'a A Fadin Iran
-
Bunkasa Alakar Tattalin Arziki Da Cinikayya Tsakanin Kasashen Iran A Malayzia
Oct 08, 2016 13:28A ziyarar aiki da shugaba Hassan Rauhani na kasar Iran ya kai kasar Malayzia a ziyarar aikin da yake yi a kasashen nahiyar Asia, an rattaba hannu kan kara bunkasa alakar tattalin arziki da cinikayya a tsakanin kasashen Iran da Malayzia.
-
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran: Kare Addinin Musulunci Na Daga Cikin Darussan Ashura.
Oct 08, 2016 03:22Larijani: Kare Musulunci Yana Daga Cikin Darussan Musulunci
-
Ayatullah Kermani: Babu Bukatar Damfara Fata Da Amurka
Oct 07, 2016 14:56Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran kuma memba a majalisar kwararru ta jagoranci ta Iran Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani ya bayyana cewar babu wata bukata ta damfara fata da Amurka don kuwa ita ba abar yarda ba ce.
-
Janar Suleimani: An Kirkiro Da’esh Ne Don Raunana Kasar Iran
Oct 06, 2016 07:28Kwamandan dakarun Qudus na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Manjo Janar Qassem Suleimani ya bayyana cewar and kirkiro kungiyar Da’esh da sauran kungiyoyin ‘yan ta’adda masu kafirta mutane ne da nufin raunana kasar Iran.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Rahoton Babban Sakataren MDD Kan Take Hakkin Bil-Adama A Kasarta
Oct 05, 2016 14:39Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa; Rahoton da babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya fitar kan take hakkin bil-Adama a kasar Iran rahoto ne maras kima.