-
Ziyarar Shugaban kasar Iran zuwa kasar Vietnam
Oct 05, 2016 02:16A wannan Laraba ce, Shugaban jumhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani zai kai ziyarar kwanaki biyu birnin Hanoi babban birnin kasar Vietnam
-
Iran Ta Ja Kunnen Amurka Dangane Da Kai Hari Kasar Siriya
Oct 03, 2016 08:30Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ja kunnen kasar Amurka dangane da shiga yakin kasar Siriya kai tsaye, tana mai cewa yin hakan yana iya zama tamkar 'kisan kai' ga sojojin Amurkan.
-
Jagora Ya Ja Kunne Dangane Da Makirce-Makircen Makiya A Kan Iran
Oct 02, 2016 07:49Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunne dangane da bakar aniyar makiya akan Iran cikin yaki na ruwan sanyi da ala'du da suka kaddamar a kan Iran yana mai cewa al'ummar Iran dai suna nan cikin shiri.
-
Taron Kwamitin Hadin Gwiwa Na Kasashen Iran Da Afirka ta Kudu.
Sep 30, 2016 15:30Taron Bunkasa Alaka A tsakanin Iran Da Afirka ta kudu
-
Jagora: Dolene Sojojin Kasar Iran Su Sami Kwarewar Kare Kasar
Sep 28, 2016 14:20Jagoran juyinn juya halin musulunci a nan Iran Ayatullah Sayyid Aliy Khamenei ya bayyana cewa dole ne sojojin kasar Iran su kasance suna da korewa da kuma karfin kare kasar daga baranar makiya a ko da yauce.
-
Shugaba Ruhani : Iran Zata Ci Gaba Da Taimakawa Kasar Siriya A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Sep 27, 2016 14:00Shugaban kasar Iran ya jaddada matsayin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a fagen goyon bayan kasar Siriya a yakin da take yi da ta'addanci.
-
Bama Shirye, Don Cimma Yarjejeniyar Takaita Fitar Da Man Fetur, Inji Iran
Sep 27, 2016 07:26Iran ta ce ba a shirye take ba don cimma yarjejeniya a Aljeriya don takaita fitar da man fetur din da take samarwa domin farfado da farashinsa a duniya.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da Aka Yi Wa Marubucin Kasar Jordan Mai Adawa Da Wahabiyanci
Sep 27, 2016 02:20Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa sanannen marubucin kasar Jordan din nan mai adawa da Sahyoniyawa da kuma akidar Wahabiyanci Nahed Hattar tana mai dora alhakin hakan kan wadanda suka gagara jure wa irin sukar da yake yi wa akidar sahyoniyanci da kuma wahabiyanci.
-
Kasar Oman Na Shirin Zuba Hannun Jari Cikin Harkokin Ma'adanai da Mai Na Iran.
Sep 26, 2016 15:41Kasar Oman Za ta zuba hannun jari a kasar Iran
-
Shugaban Majalisar kasar Kenya ya gana da Ministan Man na kasar Iran
Sep 25, 2016 14:52Ministan Man kasar Iran ya ce a halin yanzu a samu yanayi mai kyau na bunkasa alaka tsakanin kasashen Iran da Kenya