-
Shugaban Kasar Iran Ya Ce Zabe Ne Kadai Zai Tantance Makomar Kasar Siriya
Sep 25, 2016 07:50Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Zabe ta hanyar dimokaradiyya ne kadai zai bai wa al'ummar Siriya damar tantance ingantaccen tsarin shugabanci da makomar kasarsu.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Ce Zabe Ne Kadai Zai Tantance Makomar Kasar Siriya
Sep 25, 2016 07:45Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Zabe ta hanyar dimokaradiyya ne kadai zai bai wa al'ummar Siriya damar tantance ingantaccen tsarin shugabanci da makomar kasarsu.
-
Duniyar Musulunci Na Bukatar Hadin Kai
Sep 24, 2016 04:53Hadin Kai A duniyar musulunci ya zama wajibi
-
Hudubar Sallar Juma'a A Birnin Tehran Fadar Mulkin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Sep 23, 2016 06:38Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Karfin da sojojin kasar Iran suke da shi ya kara janyo samuwar zaman lafiya da tsaro a yankin gabas ta tsakiya.
-
Jawabin Jagoran Juyin Musulunci Akan Makon Tsaro
Sep 22, 2016 15:34Jagora: Dacen Da Iran ta samu a wannan lokacin tushensa sadaukar da kai na shahidai.
-
Iran Ta Ce Babu Mai Hakkin Yin Watsi Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma Kan Nukiliyar Kasarta
Sep 22, 2016 07:28Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Babu wata kasa ko shugaban kasa da ke da hakkin warware yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da manyan kasashen duniya biyar da Majalisar Dinkin Duniya.
-
Rohani Ya Gana Da Firaministan Italiya A New-York
Sep 21, 2016 14:40A ziyara da yake a binbin New York na Amurka inda yake halartar taron koli na MDD karo na 71, shugaban kasar Iran Hassan Rohani na ci gaba da ganawa da shugabanni da mayan jami'an kasashen duniya.
-
Airbus Ya Samu Izinin Sayarwa Iran Jiragan Sama
Sep 21, 2016 13:55Kanfanin kera jiragen sama na faransa Airbus, ya sanar a wannan Laraba cewa ya samu izinin farko daga Amurka na sayarwa da Iran jiragen sama na fasinja.
-
An Fara Gudanar Da Bukukuwan Tunawa Da Kallafaffen Yaki A Iran
Sep 21, 2016 08:34Bangarori daban-daban na sojojin Iran sun gudanar da gagarumin fareti da gwajin nau'oi daban-daban na makamai a ranar farko na bukukuwan Makon Kariyar don tunawa da zagayowar shekaru 36 da zagayowar kallafaffen yaki na shekaru takwas da tsohuwar gwamnatin Iraki ta kallafawa Iran.
-
Yarjejjeniyar da Kasar Iran tare da manyan kasashen Duniya suka cimma wani babban sauyi ne na magance sabanin dake tsakanin bangarori
Sep 21, 2016 03:12Shugaban Jumhoriyar musulinci ta iran ya bayyana cewa Yarjejjeniyar da Kasar Iran tare da manyan kasashen Duniya suka cimma kan shirin nukilar kasar wani babban sauyi ne na magance sabanin dake tsakanin Iran da kasashen Duniya