-
Jawabin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Kan Bikin Ranar Ghadir
Sep 20, 2016 13:34Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa babban sako mafi muhimmanci da Idin Ghadir ke isarwa shi ne nada shugaba a matsayin ginshikin gwamnatin Musulunci.
-
Ziyarar Shugaban kasar Iran zuwa kasar Cuba
Sep 19, 2016 13:14Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran ya amsa goron gayyatar takwarsa na Cuba Raul Castro
-
Jagora:Babu Wani Mai Hankali Da Zai Yi Watsi Da Harkokin Tsaron Kasarsa
Sep 18, 2016 13:49Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Ali Khaminaee ya jaddada bukatar kare kasar Iran daga duk wata barazana daga makiya.
-
Ganawar Shugaban Kasar Iran Da Takwarorinsa Na Kasashen Bolivia Da Ecuador
Sep 18, 2016 01:00Shugaban kasar Iran ya jaddada bukatar bunkasa alaka a dukkanin bangarori tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasashen yankin latin Amurka.
-
Ganawar Shugabanin kasashen Iran da Venezuela a birnin Caracas
Sep 17, 2016 01:19Shugabanin kasashen Iran da Venezuela sun tabbatar da bada gudumuwa wajen tabbatar da sulhu gami da zaman lafiya a Duniya
-
Laifukan 'Yan ta'addar Daesh A Syria, Sun Samo Asali Daga Tunanin Masu Mulkin Saudiyya
Sep 16, 2016 14:29Limamin Juma'ar Tehran ya ce; Munanan Laifukan 'yan ta'addar Da'esh ta samo tushe ne daga tunanin masu mulkin Saudiyya
-
Shugaba Ruhani Ya Bar Iran Zuwa Venezuela Don Halartar Taron NAM
Sep 16, 2016 07:24Da safiyar yau Juma'a ne shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bar birnin Tehran zuwa kasar Venezuela don halartar taron shugabannin kasashen 'yan ba ruwanmu (NAM) karo na 17 ga za a gudanar a can kana daga baya kuma ya wuce birnin New York inda zai gabatar da jawabi a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.
-
Kwamadan IRGC Na Iran: Dakarun Kare Juyin Ba Za Su Taba Watsi Da Tushen Karfinsu Ba
Sep 13, 2016 14:19Mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Birgediya Janar Husain Salami ya bayyana cewar dakarun kare juyin za su ci gaba da karfafafa irin karfin da suke da shi don fada da duk wani kokarin wuce gona da iri na makiya.
-
Jawabin Barka da Salla na Shugaban Iran ga Kasashen Musulmai
Sep 11, 2016 12:52Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran ya gabatar da Jawabin Barka da Salla ga dukkanin Kasashen Musulinci.
-
Iran Tayi Maraba Da Shirin Tsagaita Wuta A Syria
Sep 11, 2016 06:15Iran ta ce tana maraba da shirin tsagaita wuta wanda kasashen Amurka da Rasha suka shata.