-
Shamkhani: Girman Kai Irin Na Jahiliyya Ne A Kwakwalen Masu Mulkin Saudiyya
Sep 10, 2016 14:30Abinda Ya Faru a shekarar bara a Mina na mutuwar alhazai, ganganci ne da rashin tsari.
-
Ayatullah Jannati Yayin Hudubar Sallar Juma'a: Al-Sa'ud Jikokin Abu Sufyan Ne
Sep 09, 2016 13:55Ayatullah Ahmad Jannati, wanda ya jagorancin sallar Juma'ar birnin Tehran a yau din, yayi kakkausar suka ga halaye da dabi'un mahukutan Saudiyya a yankin Gabas ta tsakiya yana mai siffanta su da cewa su din nan "jikokin Abu Sufyan" ne.
-
Iraniyawa Miliyan Daya Sun Isa Iraqi
Sep 08, 2016 02:09Ma'aikatar harkokin cikin gidan Iraki ta sanar da cewa Iraniyawa miliyan daya sun shiga kasar domin ziyara
-
Gwamnatin Kasar Iran Tana Goyon Bayan Duk Wani Shiri Na Kyautata Farashin Danyen Mai A Kasuwannin Duniya
Sep 06, 2016 14:32Gwamnatin kasar Iran ta ce tana goyon bayan kokarin da kungiyar OPEC take yi na dai daita farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya
-
Dole Kasashen Musulmi Su Fara Tunanin Yadda Zasu Karbi Aikin Tafiyar Ha Haramomi Na Makka Da Madina Da Kansu
Sep 05, 2016 07:34Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae ya bukaci kasashen musulmi su fara tunanin karban iko na tafiyar da aikin hajji da kuma kula da haramoni na Makka da Madina.
-
Sakon Jagora Imam Khamenei Ga Maniyyata Hajjin Bana (1437-2016)
Sep 05, 2016 04:57Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
-
Shugaban Iran Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Shugaban Uzbekistan
Sep 03, 2016 01:03Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya aike da sakon ta'aziyyar gwamnati da al'ummar Iran ga gwamnati da al'ummar kasar Uzbekistan saboda rasuwar shugaban kasar Islam Karimov wanda ya rasu a jiya Juma'a.
-
Nan Da 'yan Kwanaki Iran Za Ta Fara Gina Wasu Sabbin Cibiyoyin Nukiliya A kasar
Sep 01, 2016 12:50Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar Iran Dakta Ali Akbar Salehi ya sanar da cewa nan da 'yan kwanaki kadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta fara gina wasu sabbin cibiyoyin nukiliya guda biyu bisa hadin gwiwan kasar Rasha.
-
Iran Zata Fara Gina Wasu Sabbin Cibiyoyin Bada Wutan Lantarki Mai Amfani Da Makamashin Nuklia
Sep 01, 2016 08:11Shugaban hukumar sarrafa makamashin Nuklia na kasar Iran ya bayyana cewa kasar zata fara gina sabbin cibiyoyin bada wutan lantarki guda biyu masu amfani da makamacin Nuklia.
-
Mahangar Jagora Dangane Da Fada Da Abokan Gaba.
Aug 28, 2016 23:50Jagora:W ajibi ne ga makiya su fahimci cewa matukar su ka kawo wa Iran hari, to za su fuskanci maida martani mai tsanani.