-
Rauhani: Amurka Ce Tushen Ta'addanci A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Aug 27, 2016 14:26Shugaban Kasar Iran ya ce; Amurka ce tushen Ayyukan Ta'addanci A Kasashen wannan yankin.
-
Ganawar Zarif Da Shugaban Kasar Bolivia
Aug 27, 2016 06:29Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zrif ya gana da shugaban kasar Bolivia Evo Morales a birnin Sucre fadar mulkin kasar.
-
Sheikh Siddiqi: Saudiyya Da Kawayenta Sun Gaza Cimma Manufarsu A Siriya
Aug 26, 2016 12:29Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran ya bayyana cewar Saudiyya ta gaza wajen cimma manufarta na kifar da gwamnatin Siriya da kuma yadda ayyukan ta'addanci duk kuwa da irin kudi da farfagandar da ta yi amfani da su, yana mai cewa ko shakka babu sahyoniyawa da 'yan ta'adda za su sha kashi a kasar Siriyan.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Aika Makamai Yemen
Aug 26, 2016 09:26Ministan Harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Javad Zarif ya yi watsi da zargin takwaransa na Amurka John Kerry na cewa, Iran ta aike makaman yaki a kasar Yemen.
-
Zarif Ya Gudanar Da Tattaunawa Tare Da Shugaban Kasar Ecuador
Aug 25, 2016 01:26A ziyarar da ministan harkokin wajen kasar Iran yake gudanarwa a kasashen Latin Amurka,a jiya ya gudanar da tattaunawa tare da shugaban kasar Ecuador Rafael Correa a birnin Quito.
-
Jagora:Matsalar Tattalin Arziki Ita Ce Matsala Mafi Muhimmanci A Iran A HaLin Yanzu
Aug 24, 2016 13:26Jagoran juyin juya halin Musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae ya bayyana cewa matsalar tattalin arziki ita ce matsala mafi muhimmanci wacce yakamata gwamnati ta sa a gaba don warwareshi.
-
Ganawar Jagora Da Shugaban Kasa Da Ministocinsa
Aug 24, 2016 07:50Ganawar Jagora da tawagar gwamnati
-
Shamkhani: Hadin Gwiwan Iran, Rasha da Siriya Ya Hana Amurka Cimma Manufarta A Siriya
Aug 24, 2016 00:44Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar hadin gwiwa da aiki tare dake gudana tsakanin kasashen Iran, Rasha da Siriya ya dakile kokarin Amurka na tabbatar da ikonta a kasar Siriya da kuma juya rikicin kasar Siriyan yadda ta ke so.
-
Iran Ta Bukaci Daukan Matakan Kasa Da Kasa Don Hana Rusa Masallacin Al-Aqsa
Aug 24, 2016 00:40Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira da a dau matakan gaggawa kana kuma na kasa da kasa don dakile kokarin haramtacciyar kasar Isra'ila na rusa masallacin Al-Aqsa mai alfarma.
-
Shugaban Kasar Iran: Akan Tafarkin Imam Khumanin ( r.a) Gwamnati Ta ke Tafiya
Aug 23, 2016 07:42Gwamnati Tana Tafiya Ne Akan Tafarkin Iman Khumaini