-
Jagoran Juyin Musulunci Na Iran ya Yabawa Yan wasan da su ka wakici kasar a Olympic
Aug 23, 2016 07:38Jagora ya jinjinawa yan wasan Olympic na kasa
-
Iran Da Rasha Suna Da Kusancin Fahimta Wajen Fada Da Ta'addanci
Aug 22, 2016 07:17Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran: Iran Da Rasha Da Kusancin Mahanga Kan Fada Da Ta'addanci.
-
Jagora: Juyin Islama Ya Haifar Da Babbar Girgiza Ga Manufofin Ma'abota Girman Kai Na Duniya
Aug 21, 2016 13:14Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; juyin Islama na kasar Iran ya haifar da wata babbar girgiza a cikin manufofin ma'abota Girman kai na duniya.
-
An kame wasu 'yan ta'adda a yammacin Iran
Aug 21, 2016 01:16Ma'aikatar tattara bayanan sirri ta kasar Iran da sanar da kame wata tawagar 'yan ta'adda a yammacin kasar.
-
Hudubar Sallar Juma'a A Babban Masallacin Birnin Tehran Na Kasar Iran
Aug 19, 2016 12:30Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa yana daga cikin sabon makircin manyan kasashen duniya masu girman kai da yahudawan sahayoniyya sake farfado da kungiyar ta'addanci ta munafukai da suke fada da tsarin Musulunci a kasar Iran.
-
Kasashen Iran Da Norway Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi Na Bunkasa Tattalin Arziki
Aug 19, 2016 01:24Kasashen Iran da Norway sun rattaba hannun kan yarjeniyoyi na bunkasa harkokin tattalin arziki da cinikayya a tsakaninsu.
-
Zarif Zai Ziyarci Wasu Kasashen Latine Amurka
Aug 18, 2016 06:41Ministan harkokin wajen kasar Iran, Muhammad Javad Zarif zai fara wani ran gadi a wasu kasashen Latine Amurka guda shida a wannan Lahadin.
-
Larijani: Kafa Majalisar Shugabancin Kasar Yemen Babban Ci Gaba Ne
Aug 15, 2016 08:57Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Ali Lrijani ya yaba da kafa majalisar shugabancin kasar Yemen da bangarorin siyasar kasar suka yi domin tafiyar da kasar na wucin gadi.
-
Shamkhani: Za Mu Mayar Da Kakkausan Martani Ga Duk Wata Barazana Ga Kan Iyakokin Iran
Aug 14, 2016 12:52Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Admiral Ali Shamkhani ya bayyana damuwarsa dangane da ayyukan da wasu kungiyoyi masu adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran suke yi a kan iyakar kasar da yankin Kurdestan na Iraki yana mai cewa jami'an tsaron Iran za su mayar da kakkausan martani ga duk wata barazana ga tsaron lafiyar Iran a kan iyakokin kasar.
-
Ganawar Zarif Da Erdogan A Birnin Ankara Na Kasar Turkiya
Aug 13, 2016 01:14A yammacin jiya ne ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan a wata ziyarar da ya kai kasar Turkiya.