-
Iran Ta Sake Samon Wata Nasara Kan HKI A Kotu
Aug 12, 2016 03:55Iran ta sake samun nasara kan HKI a wata kotu koli a kasar Switzerland
-
Saudiya ta hana 'yan kasar Iran mazauna kasashen Turai biza
Aug 11, 2016 14:29Kasar Saudiya ta ki bawa yan kasar Iran mazauna kasashen Turai biza
-
Salihi : Juyin Islama Shi Ne Babbar Matsalar Yammacin Turai Da Iran
Aug 09, 2016 17:11Shugaban hukumar makamashin nukilya ta kasar Iran Dr. Ali Akbar Salhi ya bayyana cewa, kasashen yammacin turai ba su da wata matsala da shirin Iran na nukiliya, ko tattalin arziki Iran, ko bunkasar ci gabanta a bangaren ilimin kimiyya da fasaha, babbar matsalarsu da Iran ita ce juyin juya halin muslunci.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Maganganun Kasashen Yammaci Kan Rataye 'Yan Ta'adda A Kasar
Aug 06, 2016 00:45Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta mayar da martani da kuma yin watsi da maganganun da wasu kasashen yammaci suke yi dangane da zartar da hukuncin kisa da gwamnatin kasar ta yi kan wasu 'yan ta'adda a kwanakin baya tana mai cewa hakan tsoma baki ne cikin harkokin cikin gidan kasar.
-
An bukaci MDD da ta kira taron gagguwa kan halin da 'yan gidan yari Palastinawa ke ciki.
Aug 05, 2016 13:54Mataimakin ofishin Siyasa na kungiyar gwagwarmayar Palastinawa Hamas ya bukaci MDD da ta kira taron gaggawa domin tattaunawa a kan halin da Palastinawa dake tsare a gidajen kason HKI ke ciki.
-
Ayatullahi Kermani :Mumunar Siyasar Saudiya ya yi babbar illa ga Musulmin Duniya
Aug 05, 2016 13:52Wanda ya Jagoranci Sallar Juma'a na birnin Tehran ya ce rashin iya siyasa na magabatan Saudiya musaman ma kan aiyukan Hajji yayi sanadiyar illa ga Al'ummar musulmin Duniya.
-
Iran: Kin Sanya Saudiyya Cikin Masu Take Hakkokin Yara, Ha'inci Ne Ga Yaran Yemen
Aug 03, 2016 06:44Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar kin sake sanya kasar Saudiyya cikin jerin sunayen kasashen da ke take hakkokin yara sakamakon kisan gillan da take yi wa yaran kasar Yemen da MDD ta yi cin amanar kananan yaran Yemen din ne.
-
Ayat. Khamenei: Yarjejeniyar Nukiliya Ya Tabbatar Da Cewa Amurka Ba Abar Yarda Ba Ce
Aug 01, 2016 06:03Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yarjejeniyar nukiliya da Iran ta cimma da manyan kasashen duniya ya tabbatar da cewar babu amfani wata tattaunawa da Amurka da kuma cewa ita ba abar yarda ba ce.
-
Iran Da Tarayyar Turai Sun Tattauna Kan Bunkasa Tattalin Arzikinsu
Aug 01, 2016 01:23Wata tawagar kungiyar tarayyar turai ta iso birnin Tehran a yammacin jiya Lahadi, domin tattaunawa tare da manyan jami'an gwqamnatin Iran kan hanyoyin bunkasa tattalin arzikinsu, da kuma batun ayyukan fito.
-
Hudubar sallar Juma'a A Yau A Tehran
Jul 22, 2016 12:21Wanda ya jagorancin sallar Juma'a a Juma'a a yau a Tehran ya yi kakkausar suka dangane da zaluncin da al'ummar Bahrain suke fuskanta daga masarautar mulkin kama karya ta kasar.