-
Zarif: Dole Ne Gwamnatin Amurka Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya
Jul 20, 2016 08:12Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad zarif ya ce dole ne gwamnatin kasar Amurka ta yi aiki da yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na nukiliya, kamar yadda sauran kasashen suke yin aiki da ita.
-
Zaman Tattaunawa Kan Ci Gaban Da Aka Samu Kan Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya
Jul 19, 2016 07:48Da safiyar yau ne mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi tare da tawagarsa suka isa birnin Vienna na kasar Austria, domin halartar tattaunawa kan ci gaba da aka samu a yarjejeniyar shirin nukiliya na kasar Iran.
-
Zarif: Amurka Ce A Baya Baya Wajen Aiwatar Da Alkawulan Yerjejeniyar Nuklia
Jul 18, 2016 13:28Amurka ce a baya wajen aiwatar da yerjejeniyar nuklia ta kulla da Iran a bara
-
Ziyarar Shugaba Rauhani A Yankin Kurdawa Na Kermanshah Da Ke Yammacin Iran
Jul 17, 2016 06:52A yau ne shugaba Rauhani na kasar Iran ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a yankin Kermanshah na kabilar Kurdawa da ke yammacin kasar.
-
Manyan Kasashen Masu Goyon Bayan Ta'addanci A Duniya Sune Amurka, Gidan Sarautar Saudiyya Da H.K.Isra'ila
Jul 15, 2016 11:57Limamin da ya jagoranci sallar juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana kasar Amurka da mahukuntan Saudiyya gami da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin manyan masu goyon bayan ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Iran Ta Bukaci Amurka Ta Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya
Jul 15, 2016 05:05Ministan harkokin wajen Iran, Mohammad Javad Zarif, ya yi kira ga Amurka da ta mutunta yarjejeniyar nukiliyar a aka cimma da kasar sa shekara guda bayan cimma yarjejeniyar da mayan kasashen duniya.
-
Iran Ta Kirayi Jakadan Faransa Game da Taron MunafikanTa A Paris
Jul 13, 2016 06:36Iran ta ja kunnan Faransa game da wani taro da manufikan ta dake ketare suka gudanar a Paris a ranar 9 ga watan nan.
-
Iran Da Bulgaria A Yau Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi 3 A Tehran
Jul 11, 2016 11:58A safiyar yau Litinin ce firayi ministan kasar Bulgaria Boyko Borisov tare da tawagarsa suka fara gudanar da wata ziyarar aiki a birnin Tehran, domin ganawa da manyan jami'an gwamnatin kasar Iran, tare da rattaba hannu kan yarjeniyoyi a bangarori daban-daban.
-
Iran Ta Gargadi Ban Ki Moon Dangane Da Furucinsa A Kan Gwajin Makamanta
Jul 09, 2016 01:19Babban sakataren majalisar fayyace maslahar tsarin muslunci a Iran ya mayar wa babban sakataren majalisar dinkin duniya da martani, dangane da furucin da ya yi a kan gwajin makamai masu linzami da Iran ta yi.
-
Tehran: Hudubar Sallar Juma'a
Jul 08, 2016 14:33Limamin Tehran Ya Bayyana Amurka A matsayin ummul-haba'isin rashin tsaro a duniya.