-
'Yan Majalisar Dokokin Amurka Sun Ki Amincewa A Sayarwa Iran Jiragen Kamfanin Boeng
Jul 08, 2016 00:30Majalisar dokokin Amurka ta hana kamfanin kera jiragen sama na Boeng sayarwa Iran jiragen saman
-
Iran Da China Sun Jaddada Wajabcin Ci Gaba Kara Bunkasa Alakarsu A Dukkanin Bangarori
Jul 07, 2016 13:11Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da China sun jaddada wajabcin ci gaba da kara bunkasa alaka a tsakanin kasashen biyu a dukkanin bangarori.
-
Sallar Idi A Tehran
Jul 06, 2016 01:51Jagoran Juyin Musulunci Ya Jagoranci Sallar Idi.
-
An sanar da ganin wata a Iran
Jul 05, 2016 13:45Ofishin Jagora ya sanar da ganin watan shawal a yankuna daban-daban na kasar Iran
-
Barka Da Salla
Jul 05, 2016 07:23Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Ya yi wa Kasashen Musulmi Barka da Salla.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Kakkausar Murya Kan Harin Ta'addanci A Masallacin Manzo (SAW)
Jul 04, 2016 23:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar da bayani na yin Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kai jiya a kasar Saudiyya da hakan ya hada da masallacin manzon Allah (SAW)
-
Zarif: Harin Bangaladesh Ya Kara Tabbatar Wajabcin Yaki Da Akidar Ta'adanci
Jul 03, 2016 13:18Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad jawad Zarif ya kirayi al'ummomin duniya da su kara hada karfi da karfe, domin yaki da akidar ta'adanci a duniya.
-
Sallar Juma'a A Tehran
Jul 01, 2016 08:14Hudubar Sallar Juma'a A Tehran
-
Mahangar Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka Akan Take Hakkin Bil'adama A Iran ( 1)
Jun 25, 2016 09:59Amfanin Da Ma'anoni Masu Kima Domin Shiga Harkokin Cikin Gidan Wasu Kasashe
-
Dakarun IRGC Sun Halaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kan Iyakokin Iran A Daren Jiya
Jun 25, 2016 13:03Dakarun kare juyin juya halin muslunci sun yi artabu da wasu gungun 'yan ta'adda da suke dauke da makamai a kan iyakokin yammacin kasar Iran a daren jiya Juma'a.