An sanar da ganin wata a Iran
https://parstoday.ir/ha/news/iran-i7693-an_sanar_da_ganin_wata_a_iran
Ofishin Jagora ya sanar da ganin watan shawal a yankuna daban-daban na kasar Iran
(last modified 2018-08-22T11:28:33+00:00 )
Jul 05, 2016 18:15 UTC
  • An sanar da ganin wata a Iran

Ofishin Jagora ya sanar da ganin watan shawal a yankuna daban-daban na kasar Iran

A cikin wata sanarwa da ya fitar a dazu dazun nan, ofishin Jagoran juyin juya halin musulnci na Iran Ayatu..sayyid Ali khamnae ya sanar da cewa kungiyoyin da aiki neman wata ya rataya a kansu sun shaida musu tabbatacin ganin jaririn wata shawal a yankuna daban daban na kasar domin haka a gobe Labara ne za a gudanar da sallar idin fitir a fadin kasar baki daya.

har ila yau ofishin ya sanar ta cewa sallar idin za ta gudana ne a daidai karfe 8 na safiyar gobe laraba bisa limancin jagoran juyin juya halin musulinci Ayyatul... sayid Ali khemnae.