-
Ambaliyar Ruwan Sama A Iran
Mar 26, 2019 03:39A Iran, ana ci gaba da kai dauki ga mutane dama yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a kwanan nan.
-
Jagora : Noruz 1398, Shekara Ce Mai Cike Da Damarmaki
Mar 21, 2019 15:51Yau Alhamis wacce tayi daidai da 21 ga watan Maris 2019, akan shiga sabuwar shekara hijira shamsiyya ta 1398.
-
Sakon Shugaba Ruhani Na Sabuwar Shekara
Mar 21, 2019 15:32Shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya taya al'ummar kasarsa murnar shiga sabuwa shekara.
-
Babban Hafsan Hafsoshi Sojin Kasar Iran Ya Tabbatar Da Ci Gaba Da Yaki Da Ta'addanci.
Mar 21, 2019 05:41Yayin da yake ishara kan taron hadin gwiwa na kasashen Iran da Iraki da Siriya a birnin Damuscus, babban hafsan hafsoshin sojin jamhoriyar musulinci ta Iran janar Muhamad Bakiri ya ce kasashen uku sun cimma matsana na aiki tare a game da yaki da ta'addanci da nufin tabbatar da tsaro a kan iyakokin kasashen.
-
Iran : Jagora Ya Bukaci Mayar Da Hankali Ga Ayyukan Bunkasa Tattalin Arziki Cikin Gida
Mar 21, 2019 05:32Jagoran juyin juya halin muslunci a kasar Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajabcin mayar da hankali ga ayyukan bunkasa harkokin tattalin arzikin kasar ta Iran daga cikin gida.
-
Iran Da Rasha Sun Tattauna Akan Kasar Venezuela
Mar 20, 2019 05:45Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da Rasha sun tattauna ta wayar tarho akan halin da kasar Venezuela take ciki.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Kirayi Jakadiyar Kenya A Tehran
Mar 18, 2019 20:08Ma'ikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadiyar kasar Kenya a Tehran, domin nuna rashin jin dadi kan hukuncin da wata kotun Kenya ta fitar ci gaba da tsare wasu Iraniyawa biyua kasar ta Kenya.
-
Iran : Amurka Ba Za Ta Cimma Manufarta Ba Akan Iran_Ruhani
Mar 18, 2019 08:40Shugaban na kasar Iran ya kara da cewa; Al’ummar Iran mai dadadden tarihi ta jajurce da yin tsayin daka wajen kalubalantar Amurka, don haka Amurka ba za ta cimma manufarta ba.
-
Iran Ta Mika Sakon Ta'aziya Ga Gwamnatin Zimbabwe
Mar 17, 2019 09:36Kakakin ma'aikatar harakokin wajen kasar Iran ya mika ta'aziyarsa ga gweamnati da al'ummar kasar Zimbabwe, biyo bayan aukuwar guguwar iska da ta yi sanadiyar mutuwar mutane da dama a kasar
-
Iran Ta Bukaci A Gudanar da Zaman Gaggawa Na Kasashen Musulmi Kan batun Harin New Zealand
Mar 17, 2019 05:46Gwamnatin kasar Iran ta bukaci da a gudanar da zaman gaggawa na kasashen musulmi kan batun harin da aka kaiwa musulmi a kasar New Zealand.