-
Masarautar Ali Khalifa za ta hadu da mumunan sakamako a kan mumunar mu'amalar da ta ke yi da 'yan kasar ta
Jun 24, 2016 11:11Limamin da ya jagoranci salar Juma'a a nan birnin Tehran ya ce mumunar mu'amalar da masarautar Ali Khalifa ke yiwa Al'ummar Bahren ya sabawa Adamtaka kuma ta tare da mumunan sakamako .
-
Yan Ta'addan Da Aka Kama A Iran Sun Tabbatar Da Cewa Amurka Da Saudiya Sukewa Aiki
Jun 24, 2016 07:35Yan ta'adda wadanda Jami'a tsaron JMI suka kama a kamon da ya gabata sun tabbatar da cewa suna aikiwa Amurka da Saudia ne.
-
Iran: Duniyar Musulmi ba za ta yi shiru Akan Makomar Sheikh Isa Qasim ba.
Jun 23, 2016 13:40Dr. Ali Wilayati ya ce; Raba Sheikh Isa Qasim da zama dan kasar Bahrain ya sabawa dokokinun duniya.
-
Zarif: Musulmi Su Hada Kai Su Yaki Yan Ta'adda Da Kansu Ba Tare Da Neman Taimakon Wani Ba
Jun 22, 2016 06:47Zarif ya bukaci hadin kan musulmi don ganin bayan kungiyoyin yan ta'adda a kasashensu.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Shirin Kai Hare-Haren Ta'addanci Kasar
Jun 20, 2016 06:34Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri ta Iran ta sanar da samun nasarar dakile wani kokari da 'yan ta'adda suka yi na kai hare-hare birnin Tehran da wasu biranen kasar cikin watan Ramalana, inda suka kama wani adadi na 'yan ta'addan.
-
Jagoran Juyin Islama A Iran Ya Gana Da Malamai Da Daliban Jami'a Na Kasa
Jun 19, 2016 00:55Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya gana wakilan malamai da daliban jamia na kasa.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kasar
Jun 16, 2016 06:29Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun sami nasarar tarwatsa 'yan wasu kungiyoyin 'yan ta'adda su biyu da suka yi kokarin shigowa kasar daga kasar Iraki inda suka hallaka wani adadi na 'yan ta'addan.
-
Zarif: Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Ya Rataya Ne Kan Dukkanin Bangarorin Yarjejeniyar Ba Iran Kadai Ba
Jun 15, 2016 01:20Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad jawad Zarif ya bayyana yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya da cewa, yin aiki da ita ya rataya ne a kan dukkanin bangarorin yarjejeniyar, ba Iran ita kadai ba.
-
Jagora:Matukar Amurka taki mutunta yarjejjeniyar da aka cimma za ta hadu da martani mai tsanani daga kasar Iran
Jun 14, 2016 13:37Jagoran juyin juya halin musulinci a Iran ya tabbatar da cewa Matukar Amurka taki mutunta yarjejjeniyar da aka cimma za ta hadu da martani mai tsanani daga kasar Iran
-
Sojojin Kasar Iran Sun Kashe Yan Ta'adda Biyar A Wani Harin Ba Zata Da Suka Kai Masu
Jun 13, 2016 06:29Dakarun kare juyin juya halin musulunci a Iran sun kashe yan Ta'adda 5 a jiya Lahadi