-
Ayat. Kermani: Saudiyya Ta Fada Tarkon Amurka Da Yahudawan Sahyoniya
Jun 10, 2016 13:43Na'ibin limamin Juma'ar birnin Tehran Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani yayi kakkausar suka ga siyasar nuna kiyayyar ga al'ummomin yankin Gabas ta tsakiya da Saudiyya ta ke gudanarwa yana mai cewa Saudiyyan ta fada tarkon Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Iran Ta Hanawa 'Yan Majalisar Amurka Visa
Jun 08, 2016 06:47Iran ta yi watsi da bukatar bada takardar izinin (visa) ga wasu 'yan majalisar dokokin Amurka na republican guda uku dake son shiga kasar domin duba halin da ake ciki dangane da yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da Iran.
-
Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya Kirayi Musulmi Da Su Hada Kai Wajen Yakar Ta'addanci
Jun 08, 2016 01:07Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya kirayi kasashen musulmi da su hada kansu waje guda don yakar ayyukan ta'addanci da kuma nesantar duk wani abin da zai kawo rarraba da rikici a tsakaninsu.
-
Bunkasar Alakar Tattalin Arziki Da Cinikayya Tsakanin Iran Da Malaysia
Jun 07, 2016 11:42Jakadiyar kasar Iran a kasar Malaysia ta bayyana gagarumin ci gaban da aka samu a tsakanin Iran da Malaysia ta fuskar harkokin tattalin arziki da cinikayya.
-
A Gobe Talata Ne Za A Fara Azumin Watan Ramalana A Iran Da Wasu Kasashen Larabawa
Jun 06, 2016 13:54A gobe Talata ce al'ummar Iran da wasu kasashen gabas ta tsakiya za su fara azumin watan Ramalana na bana bayan duban wata da aka yi a jiya Lahadi ba a ganshi ba.
-
Jagora Juyin Juya Halin Musulunci Ya Bukaci Maida Martani Mai Karfi Ga Adawar Da Amurka Takewa Kasar
Jun 05, 2016 13:36Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul Khaminai ya bayyana cewa akwai bukatar Iran ta maida martani wa gwamnatin kasar Amurka
-
Dubi Cikin Jawabin Jagoran Juyin Juya Hali Wajen Bikin Tunawa Da Shekaru 27 Da Rasuwar Marigayi Imam Khumaini (r.a)
Jun 03, 2016 23:14A jiya Juma'a (03-05-2016) ce al'ummar Iran suka gudanar da bukukuwan tunawa da shekaru 27 da rasuwar marigayi Imam Khumaini (r.a), wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a duk fadin kasar don sake jaddada mubaya'arsu ga tafarkin juyin juya hali da ya bari.
-
An Gudanar Da Taro Kan Rasuwar Imam Khumaini A Hubbaren Sayyida Zainab
Jun 03, 2016 06:39An gudanar da taron tunawa da cika shekaru 27 da rasuwar marigayi Imam Khomenei a hubbaren Sayyida Zainab da ke birnin Damascus an kasar syria
-
Ayatollah Khamenei: Ba Za Mu Taba Amincewa Da Amurka Da Salon Yaudararta Ba
Jun 03, 2016 05:01Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, ba su taba yarda da Amurka ba, sakamakon irin cutarwar da ta yi wa kasar Iran a tsawon tarihi, musamman ma bayan samun nasarar juyin juya halin muslunci shekaru 37 da suka gabata.
-
Miliyoyin Iraniyawa Suna Makokin Wafatin Marigayi Imam Khumaini (q) Karo Na 27
Jun 03, 2016 00:16Miliyouin Iraniyawa suna suna gudanar da makokin rasuwar Imam Khomani (q) wanda ya assasa Jumhuriyar Musulunci ta Iran shekaru 37 da suka gabata.