-
Prof. Abdulsharif: Imam Khumaini (r.a) Ya Kasance Gwarzon Hadin Kan Al'ummar Musulmi
Jun 02, 2016 12:49Sanannen malamin tarihin nahiyar Afirkan nan dan kasar Zanzibar Farfesa Abdulsharif ya bayyana marigayi Imam Khumaini (r.a) a matsayin wani gwarzo da ya ba da rayuwarsa wajen tabbatar da hadin kan musulmi da kuma taimakon marasa galihu da raunanan duniya.
-
Iran Na fitar da ganga million 2 da dubu 23 a ko wata rana
Jun 02, 2016 01:09Ministan Man fetur na Jumhoriyar musulinci ta iran ya sanar da cewa daga cikin watan Mayun da ya gabata kasar na fitar da Danyan Man ganga million 2 da dubu 23 ko wata Rana
-
Zama Kan Harkokin Kasuwanci Da Tattalin Arziki Tsakanin Iran Da Sweden
Jun 01, 2016 05:27Manyan jami'an gwamnatocin kasashen Iran da Sweden suna gudanar da zaman tattaunawa a birnin Stockholm na kasar Sweden kan harkokin kasuwanci da tattalin arziki.
-
Ana ci gaba da sukan saudiya kan yadda take gudanar da Al'amuran aikin hajji
May 31, 2016 06:20Wani Masanin gabas ta tsakiya dan kasar Rasha ya bayyana cewa Magabatan birnin Riyad sun tabbatarwa Duniya cewa ba za su iya zagorantar aikin hajji ba.
-
Ruhani: Isra'ila Ce Za Ta Amfana Da Kafar Ungulun Da Saudiyya Take Wa Aikin Hajji
May 31, 2016 00:55Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar kafar ungulun da kasar Saudiyya ta yi da ya kai ga hana mutanen Iran zuwa aikin hajjin bana wani lamari ne da zai amfani haramtacciyar kasar Isra'ila da manufofinta a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Iran: Al'ummar Iran Ba Za Su Je Hajjin Bana Ba, Saboda Kafar Ungulun Saudiyya
May 29, 2016 11:47Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa a wannan shekarar ba za ta tura alhazan kasar zuwa aikin Hajjin bana ba, saboda kafar ungulun da mahukuntan Saudiyya suke ci gaba da yi ga kokarin da gwamnatin ta Iran take yi wajen ganin ta tura alhazan nata.
-
Iran : Ali Larijani Ya Sake Zama Shugaban Majalisa
May 29, 2016 01:24'Yan majalisar dokokin Iran sun sake zaben Ali Larijani a matsayin shugaban majalisar dokokin kasar.
-
Iran Ta Bawa Saudia Dama Har Zuwa Gobe Lahadi Don Tsaida Matsayi Kan Zuwan Mutanen Kasar Hajjin Bana
May 28, 2016 01:09Shugaban hukumar Hajji da Umra na kasar Iran Sa'eed Ohadi ya ce hukumarsa ta bawa kasar Saudia zuwa gobe Lahadi don ta tsaida abu guda kan bukatun da hukumar ta gabatar mata don zuwa iraniwa hajji bana.
-
Iran Na Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya, Inji Hukumar IAEA
May 27, 2016 12:51Hukumar makamashin nukiliya ta duniya ta fitar da wani rahoto yau Juma'a wanda ke cewa, Iran na ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma da ita a watan Janairu tare da mayan kasashen duniya duniya.
-
Jagora Ya Gana Da Iyalan Shahid Mustafa Badruddeen
May 27, 2016 00:42Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana tsohon babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen a matsayin wani jarumi kana kuma tsayayyen dan gwagwarmaya don haka yayi masa fatan samun karin matsayi da daukaka a wajen Allah Madaukakin Sarki.