-
Rantsuwa Da Fara Aikin 'Yan Majalisar Kwararru Ta Jagoranci Ta Iran Karo Na Biyar
May 25, 2016 00:50A jiya Talata ce aka gudanar da bikin rantsuwa da kuma fara aikin 'yan majalisar kwararru ta jagoranci ta Iran karo na biyar, bayan an karanto sakon Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran din Ayatullah Sayyid Ali Khamenei.
-
Tawagar Jami'an Hukumar Hajji Na Iran Zata Isa Saudiya Don Tattaunawa Ta Karshe Dangane Da Hajjin Bana
May 24, 2016 11:43Tawagar ma'aikatar Hajji na kasar Iran karkashin shugabancin shugaban ma'aikatar da kuma wasujami'ai shidda zasu bar Tehran zuwa saudia
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Gana Da Tawagar Shugaban Kasar Afganistan
May 24, 2016 01:00Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada matsayin kasar Iran na kokarin ganin an samu zaman lafiya da tsaro a kasar Afganistan da ke makobtaka da Iran.
-
Iran, Indiya Da Afghanistan Sun Cimma Yarjejeniyoyin Shige Da Fice A Tsakaninsu
May 23, 2016 13:56Kasashen Iran, Indiya da Afghanistan sun sanya hannu kan wata yarjejeniya ta bangarori uku da ake kira da yarjejeniyar Chabahar don samar da babbar hanyar yada da zango da kuma hanyoyin sufuri tsakanin kasashen uku.
-
Jagora: Rashin Mika Kai Ga Bukatun Amurka, Shi Ne Dalilin Kiyayyarta Ga Iran
May 23, 2016 12:54Jagoran juyin juya halin Musulunci kuma babban kwamandan dakarun kasar Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kin amincewar da mulkin mallakar Amurka da Iran ta yi shi ne babban dalilin kiyayyar da Amurkan take nuna wa Iran yana mai cewa a halin yanzu Iran ta kai matsayin da babu yadda ma'abota girman kan za su iya da ita.
-
Ziyarar Firaministan Kasar Indiya a Kasar Iran
May 23, 2016 00:42Firaministan Indiya ya bukaci da fadada alaka tsakanin kasar sa da Jumhoriyar musulinci ta Iran musaman ma kan batun da ya shafi tattalin arziki.
-
Bukatar Hadin Kan Musulmin Duniya Don Fuskatar Barazanan Da Adini Ke Fuskanta
May 20, 2016 13:52Aya. Imami kashani limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran,
-
Jagora Ya Zargi Wasu Shugabannin Kasashen Musulmi Da Ha'intarsu
May 19, 2016 00:57Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar wasu shugabannin kasashen musulmi suna ha'intar al'ummominsu ta hanyar aiwatar da siyasa da manufofin Amurka a kasashen musulmin.
-
An Kawo Karshen Gasar Karatun Alkur'ani Karo Na 33 A Nan Tehran
May 17, 2016 13:30A yammacin yau ne aka kawo karshen gasar karatun Alkur'ani mai girma karo na 33 da aka gudanar da shi a nan Iran inda aka rarraba kyaututtuka ga makaranta da mahaddata Alkur'ani mai girma da suka nuna bajinta a bangarorin da suka yi gasar.
-
Iran Zata Iya Neman Diyya Wajen Amurka
May 17, 2016 07:31Majalisar dokokin Iran ta amunce a wannan Talata da wata doka da zata cilastawa gwamnatin kasar neman diyya wajen Amurka saboda aikata mata da laifuka cikin shekaru 63.