-
Ganawar Mataimakin Ministan Harakokin wajen Iranda Shugaban Kungiyar Hizbul...
May 15, 2016 13:17Mataimakin Ministan Harakokin wajen Iran mai kula da kasashen Larabawa gami da kasashen Afirka tare shugaban kungiyar Hizbul..na kasar Labnon sun gana tare da tattauna kan abinda ke faruwa a Palastinu, Labnon musaman kan batun siriya
-
Ayat. Kermani: Amurka Ita Ce Kan Gaba Wajen Karya Dokokin Kasa Da Kasa
May 13, 2016 13:00Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani, daya daga cikin na'iban limamin juma'ar Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ya kirayi kasashen duniya da su yi taka tsantsan da Amurka don kuwa ita ce kan gaba wajen karya dokokin kasa da kasa.
-
Zarif: Shahadar Kwamandan Hizbullah, Zai Kara Wa Kungiyar Azamar Ci Gaba Da Fada Da Isra'ila Ne
May 13, 2016 12:44Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewar ko shakka babu shahadar babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen zai kara wa kungiyar azama da tsayin dakan da take da shi ne wajen fada da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma ta'addanci.
-
Ali Askari ya Zamanto sabon Shugaban Hukumar Gidan telbijin da Radio na Iran
May 11, 2016 11:09Jagoran Juyin juya halin musulnci na Iran ya nada sabon Shugaban hukumar gidan Telbijin da Radio na kasar
-
Babban Sakataren Tsaron Iran Ya Yi Allah Wadai Da Harin Garin Halab Na Kasar Siriya
May 09, 2016 02:19Babban sakataren kolin tsaron kasa a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya dora alhakin hare-haren ta'addancin da aka kai garin Halab na kasar Siriya duk da cewa an cimma 'yarjejeniyar dakatar da bude wuta a kasar kan kasar Amurka; Yana mai jaddada wajabcin mai da martani mai gauni.
-
Ministan Tsaron Iran Ya Ce Babu Wanda Ya Isa Ya Takaita Atisayen Sojin Kasar
May 07, 2016 13:49Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran dai ba ta da wani kan iyaka dangane da atisayen da sojojinta suke yi a cikin ruwayen kasar da ke Tekun Fasha da kuma Tekun Oman
-
Limamin Tehran: Al'umar Iran Za Su kwato Hakkokinsu Daga Amurka
May 06, 2016 14:24Wanda ya jagoranci Sallar Juma'a a Tehran da ya ke ishara da kudaden Iran da Amurka ta rike, ya ce; Al'ummar Iran za ta kawo hakkokinta.
-
Kungiyar Kasashen 'Yan Ba Ruwammu Ta Yi Allawadai Da Rike Kudaden Iran Da Amurka Ta Yi
May 06, 2016 01:16Kungiyar kasashe yan ba ruwammu NAM ta yi All..wadai da wata kotu a Amurka wacce ta halattawa gwamnatin kasar tsare dukokin kasar Iran
-
Shugaban Iran Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Al'ummar Palasdinu
May 05, 2016 12:52Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana daukan al'ummar Palasdinu ne a matsayin masu kare kansu daga azzalumai masu wuce gona da iri.
-
Mataimakin Kwamandan Dakarun IRGC Na Iran Ya Ja Kunnen Sojojin Kasar Amurka
May 05, 2016 01:00Na'ibin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) Birgediya Janar Husain Salami ya bayyana cewar Iran ba za ta taba barin jiragen da suke barazana ga tsaronta su wuce ta mashigar ruwar Hurmoz ba, yana mai cewa dakarun na su ba za su taba bari wata kasa ta tsoma baki cikin lamurran da suka shafi tsaron kasar Iran ba.