-
Wasu Yan Majalisar Dokokin Amurka Suna Korarin Hana Kamfanin Boeing Sayarwa Iran Jiragen Sama
May 04, 2016 07:48Wasu yan majalisar dokokin kasar Amurka ukku suna kai kawo don hana katafaren kamfanin kera jiragen sama na
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Jaddada Muhimmancin Alakar Iran Da Kuriya Ta Kudu
May 03, 2016 01:03Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada bukatar ganin alakar jakadanci tsakanin kasashen Iran da Koriya ta Kudu ta ci gaba da gudana a kan tubali mai karko ba tare da tasirantuwa da bakar siyasar Amurka ba.
-
Jagora: Yakin Dake Faruwa A Gabas Ta Tsakiya, Ci Gaba Ne Na Yakin Da Aka Faro Shekaru 37 A Kan Iran
May 01, 2016 12:57Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yakin da a halin yanzu aka haifar da shi a yankin Gabas ta tsakiya, ci gaba ne na yakin da aka faro shi shekaru 37 din da suka gabata a kan al'ummar Iran.
-
Shugabar Kasar Koriya Ta Kudu Ta Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki A Iran
May 01, 2016 11:01A yau ne shugabar kasar Koriya ta Kudu Park Geun-hye ta iso nan Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, tare da 'yan tawagarta don fara wata ziyara ta kwanaki uku da nufin karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Kasar Iran Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Sama Da Fadi Da Dukiyarta Da Amurka Ta Yi
Apr 29, 2016 13:02Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran yayi tofin Allah tsine kan matakin da gwamnatin Amurka ta dauka na kwashe kudaden ajiyar Iran kimanin biliyan biyu tare da jaddada wajabcin dawo da kudaden.
-
Iran Za Ta Maka Amurka A Kotu
Apr 25, 2016 08:51Iran na shirin maka gwamnatin Amurka a kotu, sakamakon rike wasu daga cikin kudaden kasar ta Iran da Amurka ta yi.
-
Shugaban Kasar Afirka Ta Kudu Ya Fara Ziyarar Aiki A Iran
Apr 24, 2016 05:08A safiyar yau ne shugaban kasar Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan da takwararsa na Iran Dakta Hasan Ruhani ya tarbe shi a fadar shugaban kasa da ke arewacin birnin Tehran.
-
Shugaba Jacob Zuma Ya Ziyarci Ayatollah Khamenei A Tehran
Apr 24, 2016 14:51Shugaba Jacob Zuma ya ziyarci jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei a gidansa da ke Tehran.
-
Shugaba Zuma Ya Gana Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Yau
Apr 24, 2016 12:39Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul Khamniae ya gana da shugaban kasa
-
Shugaba Ruhani: Iran Ce Ta Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addancin Kungiyar Da'esh
Apr 23, 2016 05:55Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin ja gabar fada da ta'addanci, yana mai cewa kokarin Iran shi ne ya dakile yaduwar ayyukan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a yankin gabas ta tsakiya.