Bukatar Hadin Kan Musulmin Duniya Don Fuskatar Barazanan Da Adini Ke Fuskanta
May 20, 2016 13:52 UTC
Aya. Imami kashani limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran,
Aya. Imami kashani limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a nan Tehran, ya jaddada bukatar hadin kan musulman duniya don fuskantar barazanar da addinin musulunci yake fuskanta daga bangarorin makiya daban daban.
Kamfanin dillancin labaran farsnews na kasar Iran ya nakalto limamin yana fadar haka a cikin khudubobinsa a sallar jumma'a a yau. Imami Kashani ya kara da cewa mutanen kasar Iran sun sami hadin kai a tsakaninsu ne albarkacin imam Mahdi (a) , da kuma albarkashin waliayar fakih wanda yake jagorantar al-ummar iran cikin nasarori da ci gaba.
Tags