Ganawar Jagora Da Shugaban Kasa Da Ministocinsa
https://parstoday.ir/ha/news/iran-i10090-ganawar_jagora_da_shugaban_kasa_da_ministocinsa
Ganawar Jagora da tawagar gwamnati
(last modified 2018-08-22T11:28:49+00:00 )
Aug 24, 2016 12:20 UTC
  • Ganawar Jagora Da Shugaban Kasa Da Ministocinsa

Ganawar Jagora da tawagar gwamnati

Jagoran Juyin Juya halin musulunci na Iran, ya gana da shugaban kasa da tawagar ministocinsa a yau laraba.

Gawanar ta  dai ta zo ne a ci gaba da bukukuwan da ake yi na makon gwamnati a nan Iran  wanda ya ke farawa daga ranar 23 ga watan Augusta.

A cikin wannan makon ana tunawa ne da ranar da kungiyar  munafukai ta (MKO) ta kai hari a ofishin jamhuriyar musulunci wanda ya kai ga shahadar shugaban kasa Muhammad Ali Rajae da Piraministansa Muhammad Jawad Bahonar, a 1981.

Bama-bamai masu karfi da kungiyar 'yan ta'addar ta (MKO) ta tayar a ofishin ne ya yi sanadin shahadar shugabannin gwmanatin tare da wasu mutane masu yawan gaske.

Shugaban kasar