-
Iran: Rasha Za Ta Fara Mikawa Iran Makami Mai Linzamin Nan Na S-300
Feb 10, 2016 13:46Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar nan ba da jimawa ba kasar Rasha za ta mika wa Iran kashin farko na makami mai linzamin nan samfurin S-3000
-
Shekaru 37 Daga Cin Nasarar Juyin Musulunci
Feb 07, 2016 03:59Jin Cewa Za mu iya
-
Ganawar Jagora Da 'Yan Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran
Feb 03, 2016 15:27Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa; Yin riko da koyarwar addinin Musulunci da fada da zaluncin manyan kasashen masu girman kai da kuma kare hakkokin Palasdinawa da ake zalunta suna daga cikin manyan manufofin da Juyin Juya Halin Musulunci a Iran ya ginu a kai.
-
Wilayati Yana Ziyara A Kasar Rasha
Feb 01, 2016 14:22Shugaban Cibiyar Bincike da nazari na majalisar fayyace maslahar tsarin musulunci a Iran ya ce; Mahangar Tehran da Moscow dangane da rikicin Syria ta yi daidai.
-
Jagora Ya Ba Da Lambar Girma Ga Kwamandojin Da Suka Kame Sojojin Ruwan Amurka A Iran
Jan 31, 2016 11:59Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ba wa kwamandojin sojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran su biyar da suka jagorancin kame sojojin ruwan Amurka da suka shigo ruwan kasar Iran a kwanakin baya lambar girma ta "fath' (nasara) don jinjinawa wannan namijin kokari da suka yi na kare kasarsu.