-
IRGC: Iran Ba Za Ta Yi Kasa A Gwiwa Wajen Taimakon Al'ummar Palastinu Ba
Apr 01, 2018 00:38Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun yi kakkausar suka da hare-haren wuce gona da iri na baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wa al'ummar Gaza, suna masu shan alwashin ci gaba da goyon bayan al'ummar Palastinu har sai sun kwato hakkokinsu.
-
Zarif: Amurka Ce Ummul Aba'isin Din Mummunan Yanayin Da Alummar Yemen Suke Ciki
Mar 30, 2018 00:34Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif, yayi kakkausar suka ga irin goyon bayan da Amurka take ba wa yakin da aka kaddamar kan al'ummar Yemen, yana mai cewa irin taimakon da Amurka take ba wa yakin ba zai misaltu ba.
-
Shugaba Rauhani Ya Fara Wata Ziyarar Aiki A Yau A Kasar Turkmenistan
Mar 27, 2018 12:47Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Turkenistan a yau.
-
Jagora: Iran Ta Sami Nasarar Dakile Makircin Amurka A Gabas Ta Tsakiya
Mar 22, 2018 00:49Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ta sami nasarar dakile makircin Amurka a yankin Gabas ta tsakiya da kuma rage sharrin kungiyoyin 'yan ta'addan Takfiriyya daga kan al'ummomin yankin.
-
Jagora: Iran Ta Karya Kashin Bayan Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Mar 21, 2018 23:26Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta taka gagarumar rawa wajen karya kashin bayan kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa tare da rusa makirce-makircen Amurka a yankin gabas ta tsakiya.
-
Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Al'ummar Namibia Murnar Zagayowar Ranar Samun 'Yanci
Mar 21, 2018 08:37Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike wa takwaransa na kasar Namibia sakon taya al'ummar kasar murnar zagayowar ranar da kasar ta samu 'yancin kai.
-
Jagora Ya Taya Al'umma Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Hijira Shamsiyya Ta 1397
Mar 20, 2018 15:47Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya taya dukkanin al'ummar Iran murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ta 1397 tare da jaddada muhimmancin dogaro da irin kayayyakin da ake samarwa a cikin kasar.
-
Ruhani Ya Bayyana Cewa: Hadin Kan Al'ummar Iran Ya Bada Mamaki Ga Makiyar Kasar
Mar 20, 2018 15:45Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Hadin kan al'ummar Iran a fagen fuskantar makiya ya bada mamaki tare da kara daukaka matsayinsu har a idon makiya.
-
Shugaba Rauhani Ya Taya Putin Murnar Lashe Zabe
Mar 19, 2018 15:29Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran dakta Hasan Rauhani ya tura sakon taya murna zuwa ga takwaransa na Rasha Vladimir Putin game da nasarar da ya samu na zaben shugaban kasar a karo na hudu.
-
Rouhani: Rashin Tsaro A Gabas Ta Tsakiya Zai Cutar Da Dukkanin Kasashen Yankin Ne
Mar 18, 2018 12:43Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar ci gaba da yaduwar rashin tsaro da zaman lafiya a yankin Gabas ta tsakiya wani lamari ne da zai cutar da dukkanin kasashen yankin.