-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Kudu Maso Yammacin Kasar
Mar 18, 2018 02:58Rundunar tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kame wani gungun 'yan ta'adda a lardin Khuzestan da ke shiyar kudu maso yammacin kasar.
-
Shamkhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Aikinta Na Kera Makaman Kariya Babu Kakkautawa
Mar 17, 2018 15:56Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasa a Iran Admiral Ali Shamkhani ya gargadi kasshen turai da su yi hattara kada su fada cikin tarkon Amurka da Isra'ila, domin kuwa ba za su iya yin nasara wajen dakatar shirin na kera makamain kariya ba.
-
Ayatullahi Imami Kashani Ya Ce: Makiya Suna Neman Duk Wata Hanyar Cutar Da Kasar Iran
Mar 16, 2018 15:18Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya jaddada cewa: Makiya suna shirya makirce-makirce a bangarori da dama da suka hada da tattalin arziki, siyasa, zamantakewa da al'ada domin ganin sun cutar da tsarin Musulunci da ke jagoranci a kasar Iran.
-
Jawad Zarif Ya Jaddada Wajabcin Dakatar Da Bude Wuta A Yamen Domin Tallafawa Al'ummar Kasar
Mar 16, 2018 01:11Yau tsawon shekaru kimanin uku ke nan da masarautar Saudiyya da rundunar kawancenta na kasashen Larabawa suka kwashe suna kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen lamarin da ya wurga al'ummar kasar cikin mummunan kangin rayuwa.
-
Zarif: Amurka Ce Ta Haifar Da Dukkanin Rikicin Da Yake Faruwa A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Mar 15, 2018 02:09Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad jawad Zarif ya bayyana cewa, dukkanin rikice-rikicen da suke faruwa a yankin gabas ta tsakiya Amurka ce take hannu wajen haifar da su.
-
An Sake Zaban Ayatullah Jannati A Matsayin Shugaban Majalisar Kwararru Ta Iran
Mar 13, 2018 07:48'Yan majalisar kwararru ta kasar Iran wacce take da hakkin zaban Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar da kuma ci gaba da sanya ido kan ayyukansa, sun sake zaban Ayatullah Ahmad Jannati a matsayin shugaban majalisar a karo na biyu.
-
An Yabi Kasar Iran Kan Taka Gagarumar Rawa A Fagen Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addanci
Mar 12, 2018 15:57Wani marubuci dan kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kungiyoyin gwagwarmya da take goya musu baya sun hada yaduwar ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Dakile Wani Shirin Harin Ta'addanci A Kudancin Kasar
Mar 12, 2018 07:22Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar sun sanar da samun nasarar dakile wani harin ta'addanci da wasu 'yan ta'adda suka so kai wa lardin Sistan wa Baluchestan da ke Kudu Maso Gabashin kasar ta Iran.
-
Jagora: Siyasar Iran A Yankin Gabas Ta Tsakiya Bata Da Alaka Da Amurka Ko Yammacin Turai
Mar 08, 2018 15:35Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: A duk inda Amurka ta sanya kafa, to barna da tashe-tashen hankula ne suke kunno kai.
-
Bahram Qasemi: Kirkiro Fitintinu Na Siyasa Ba Zai Haifar Da Alhairi Ga Kasashen Musulmi Ba
Mar 07, 2018 13:45Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya bayyana zarge-zargen da Masar da Saudiyya suka yi wa Iran da cewa hankoron haifar da gaba a tsakanin Kasashen musulmi ba maslaha ce gare su ba.