-
Zarif: Dole Ne Kasashen Turai Su Matsa Lamba Kan Amurka Domin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Mar 05, 2018 13:51Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, dole ne kasashen turai su matsa lamba kan Amurka domin ta aiwatar da yarjejeniyar nukiliya da ak cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya.
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Faransa Ya Fara Ziyarar Aiki A Tehran
Mar 05, 2018 03:52Ministan harkokin wajen kasar Faransa tare da tawagarsa sun iso birnin Tehran a safiyar yau Litinin don hudanar da ziyarar aikin ta kwanaki 2.
-
Zarif: Amurka Na Hana Turawa Aiki Da Wani Sashe Na Yarjejeniyar Nukiliya
Mar 04, 2018 15:28Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya fadi cewa iran tana aiki da dukkanin abin da ya rataya a wuyanta na yarjejeniyar Nukiliya.
-
Iran Ta Gindaya Sharadi Kafin Tattaunawa Kan Shirinta Na Makamai Masu Linzami
Mar 03, 2018 12:23Iran ta ce sharadin bude tattaunawa kan shirinta na makamai masu linzami, zai soma ne idan Amurka da Turai suka lalata makamman nukiliya da da masu cin dogon zango na Amurka da na Turai.
-
Limamin Juma'ar Birnin Tehran: Har Abada Ba Za A Tattauana Kan Makamai Kariyar Iran Ba
Mar 02, 2018 15:31Limamin da ya jagoranci sallar juma'a na nan birnin Tehran ya ce kasar Iran za ta ci gaba da kerawa tare da karfafa makaman kariyarta musaman ma makamai masu linzami kuma har abada ba za ta tattauna da ko wata kasa ba a game da hakan.
-
Jagora: Shugaba Assad Ya Zama Gwarzon Jagora Ga Mutanen Kasar Syria
Mar 01, 2018 15:32Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai, ya bayyana shugaban kasar Siriya Bashar Al-Asad a matsayin gwarzo wanda ya zama abin alfahiri ga mutanen kasar da kuma yankin.
-
Iran Ta Jaddada Cewa: H.K.Isra'ila Ce Kadai Ta Mallaki Makaman Nukiliya A Gabas Ta Tsakiya
Mar 01, 2018 03:26Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada cewa: Haramtacciyar kasar Isra'ila ce kadai ke janyo cikas a kokarin da ake yi na kawo karshen makaman nukiliya a yankin gabas ta tsakiya.
-
Jakadan MDD A Burundi Ya Nuna Damuwarsa kan Rikicin Kasar
Feb 27, 2018 04:39Jakadan majalisar dinkin duniya na musamman a kasar Burundi Michel Kafando ya nuna damuwarsa yadda rikicin kasar Burunci yaki ci yaki cinyewa.
-
Rasha Ta Hana Wani Kuduri Kan Iran A Kwamitin Tsaro Na MDD
Feb 27, 2018 04:38Wani kuduri wanda gwamnatin kasar Britania ta gabatarwa komitin tsaro na Majalisar dinkin duniya kan zargin Iran da aikawa mayakan Huthi na kasar yemai makamai masu linzami ya kasa wucewa a komitin bayan da kasar Rasha ta yi amfani da Veto.
-
Shugaba Rouhani Ya Taya Sabon Shugaban Afirka Ta Kudu Cyril Ramaphosa Murnar
Feb 26, 2018 02:16Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya aike da sakon taya murna ga sabon shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, saboda zabansa da aka yi.