-
Zarif: Daesh Bata Mutu Ba Amurka Ce Ta Canza Mata Wuri
Feb 24, 2018 08:22Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh tana nan, Amurka ce ta sauya mata wuri.
-
Sharhi: Hukumar IAEA Ta Ce Iran Tana Mutunta Yarjejeniyar Nukilya
Feb 23, 2018 02:29Shugaban Hukumar kula da makamashin nukilya ta duniya Yukiya Amano, ya tabbatar da cewa Iran tana mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da ita da manyan kasashen duniya.
-
Hukumar IAEA Ta Ce: Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya
Feb 23, 2018 02:00A wani sabon rahoton da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ta IAEA ta fitar ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar makamashin nukiliya da aka cimma da ita.
-
Ruhani: Babu Kofar Tattaunawa Kan Makaman Tsaron Kasa
Feb 22, 2018 08:24Shugaba Ruhani na kasar Iran ya bayyana cewa makamai masu linzami na kasar Iran ba zai taba zama abin tattaunawa a kansa ba.
-
Rasha Ta Hana Wucewar Wani Daftarin Kudirin Yin Allah Wadai Da Iran Kan Kasar Yeman A Komitin Tsaro
Feb 22, 2018 08:22Jakadan kasar Rasha a majalisar dinkin duniya ya hana wani daftarin kuduri wanda kasashen yamma suka gabatar na yin Allah wadai da kasar Iran a kan kasar Yeman.
-
An Shiga Mataki Na Karshe A Binciken Sauran Gawawwakin Wadanda Suka Rasu A Hadarin Jirgi A Iran
Feb 21, 2018 14:13Mataimakin hukumar bayar da agajin gaggawa ta Hilal Ahmar a kasar Iran Shahin Fathi ya bayyana cewa, a yau Laraba an shiga mataki na karshe na kokarin tattara sauran gawwakin da suka bata a cikin dusar kankara, sakamakon hadarin jirgin fasinja da ya auku a kasar.
-
An Gano Bubucin Jirgin Da Ya Fadi Da Kuma Gawakin Fasinjoji A Kan Tsaunuka Rufe Da Dussan Kankara A Kasar Iran
Feb 20, 2018 08:27Jami'an tsaron kasar Iran na dakarun kare juyin juya halin musulunci sun bada labarin gano burbushin jirgin saman fasinjan da ta yi hatsari a kan tsaunukan Zogros a ranar lahadi da ta gaba da kuma gawakin fasinjoji a inda jirgin ya fadi.
-
Iran Ta Yi Gargadi Kan Duk Wani Shirin Jibge 'Yan Ta'adda A Kusa Da Kan Iyakar Kasarta
Feb 19, 2018 14:44Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada wajabcin rashin tsoma bakin kasashen waje a harkokin da suka shafi kasashen yankin gabas ta tsakiya.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukan Binciken Jirgin Saman Da Ya Fado A Iran
Feb 19, 2018 07:33Mahukunta a kasar Iran sun bayyana cewar an tura sama da kwararrun hawa duwatsu 100 tare da wasu jami'an ba da agaji da dama yankin da ake tsammanin jirgin saman daukar fasinjoji na kasar ya fadi a jiya don ci gaba da bincike da gano buraguzan jirgin duk kuwa da matsalar rashin kyawun yanayi da ake fuskanta.
-
Zarif Ya Caccaki Amurka A Kan Bakar Siyasarta A Kan shirin Iran Na Nukiliya
Feb 19, 2018 02:59Ministan harkokin wajen Iran Dr. Muhamamd Jawad Zarif ya bayyana Amurka a matsayin kasar ta take yin hawan kawara a kan dokokin duniya.