-
Dukkanin Mutane 66 Da Ke Cikin Jirgin Saman Da Yayi Hatsari A Iran Sun Mutu
Feb 18, 2018 07:49Mahukunta a kasar Iran sun tabbatar da mutuwar dukkanin mutane 66 da suke cikin wani jirgin saman fasinja na kasar da yayi hatsari a safiyar yau bayan ya taso daga birnin Tehran zuwa garin Yasuj da ke Kudu maso yammacin kasar.
-
Iran : Zarif Zai Halarci Taron Tsaro A Munich
Feb 17, 2018 12:19A wani lokaci da yammacin yau Asabar ne ake sa ran ministan harkokin wajen Iran, Muhammad Jawad Zarif, zai daga zuwa birnin Munich domin halartar taro kan tsaro karo na 54.
-
Jawad Zarif Ya Ce: Iran Ita Ce Kasa Mafi Aminci Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 17, 2018 03:02Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Duk da matakan matsin lamba da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take fuskanta amma ita ce kasa mafi aminci da zaman lafiya a dukkkanin yankin gabas ta tsakiya.
-
Ruhani: Musulmi Su Hada Kai Don Fuskantar Makiyansu Da Karfi Guda
Feb 16, 2018 14:32Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani wanda a halin yanzu yake ziyarar aiki a kasar India ya bukaci musulmai a ko ina suke a duniya su hada kai don fuskantar makiyansu.
-
Ruhani: Kasashen Yammaci Sun Kirkiro Kungiyoyin Takfiriyya Ne Don Raba Kan Musulmi
Feb 16, 2018 07:48Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar kasashen yammaci sun kirkiro kungiyoyin ta'addanci na tafkiriyya ne wadanda ba su da wata alaka da koyarwar addinin Musulunci da nufin haifar da rarrabuwan kai tsakanin musulmi.
-
Sarkin Kuwait Ya Jinjina Wa Iran Wajen Taimaka Wa Tattalin Arzikin Iraki
Feb 15, 2018 14:08Sarkin kasar Kuwait ya jinjina wa kasar Iran dangane da rawar da take bunkasa alakar tattalin arziki da Iraki, inda ya ce wannan na da matukar muhimmanci wajen habbaka tattalin arzikin kasar ta Iraki.
-
An Fara Taron Yan Majalisar Dokokin Kasar Iran Da Tokwarorinsu Na Tarayyar Turai A Tehran
Feb 14, 2018 02:46An fara taro tsakanin yan majalisar dokokin kasar Iran da tokwarorinsu na tarayyar Turai a jiya talata a nan Tehran.
-
Shugaba Rauhani: Iran Ba Za Ta Tattauna Da Wata Kasa Kan Makamanta Na Kariya Ba
Feb 13, 2018 03:03Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya jaddada matsayin kasar Iran na kin amincewa da duk wani batun gudanar da tattaunawa a kan makanta na kariya.
-
Manjo Janar Yahaya Rahim Safawi Ya Ce: Zanga-Zangar Al'ummar Iran Sako Ne Ga Duniya
Feb 11, 2018 15:44Mai bada shawara ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran kan harkokin tsaro ya bayyana zanga-zangar da al'ummar Iran suka gudanar domin zagayowar cikan shekaru 39 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran da cewa; wani babban sako ne ga makiya Iran.
-
Rauhani:Da Taimakon Iran, Al'ummar Yankin Sun Tsira Daga Sharin 'Yan Ta'adda
Feb 11, 2018 08:23Shugaban Jamhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya bayyana cewa shekarar bana shekara ce ta cin nasarar al'ummar Iran a kan 'yan ta'adda da kuma nasarori ga al'ummar yankin.