-
Iran Na Bikin Cika Shekaru 39 Da Samu Nasarar Juyin Musulunci
Feb 11, 2018 02:14Yau, 11 ga watan Fabarairu, al'ummar Iran ke bikin cikar shekaru 39 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar, karkashin jagorancin marigayi Imam Khomaini.
-
Kakkabo Jirgin Israi'la F-16 : Iran Ta Musunta Yin Kutse
Feb 11, 2018 01:06Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi fatali da zarge-zarge marar digi da mahukuntan yahudawa mamaya na Isra'ila sukayi na cewa ta yi kutse a sararin samaniyar Isra'ila.
-
Algeria Ta Aike Da Sakon Taya Murnar Cika Shekaru 39 Da Nasarar Juyin Musulunci A Iran
Feb 10, 2018 15:53Shugaban kasar Algeria Abdul-aziz Butaflika ya aike da wasika zuwa ga shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani inda a cikinta yake taya shi murnar cika shekaru 39 da nasarar juyin juya halin musulunci a kasar.
-
Iran Tana Ta Taka Rawa A Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 10, 2018 15:47Jakadan Jumhuriyar musulunci ta Iran a kasar Ghana Nasrullahi Maliki ya ce kasar Iran ce a gaban wajen tabbatar da zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Ja Kunnen Makiyan Iran Kan Makaman Kariya Na Kasar
Feb 10, 2018 02:14Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun bayyana cewar koda wasa ba za su taba barin makiya al'ummar Iran su cutar da shiri kariya da Iran take da shi ciki kuwa har da batun makamanta masu linzami da makiyan suke ci gaba da maganganu kai ba.
-
Babban Kwamandan Rundunar Sojin Iran Ya Ce: Al'ummar Iran Zasu Kunyata Makiyansu
Feb 09, 2018 03:09Babban kwamandan rundunar sojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Al'ummar Iran zasu kunyata makiyansu a ranar bikin tunawa da zagayowar samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran.
-
Jagora: Taron Ranar 22 Ga Watan Bahman Na Bana Zai Fi Na Bara Yawan Jama'a.
Feb 08, 2018 14:25Jagoran juyin juya halin musulunci ya bayyana cewa ranaikun ubangiji da kuma tarurruka masu mahimanci na tunawa da juyin juya halin musulinci na kara karfafa tsarin musulinci sannan ya tabbatar da cewa da yardar Ubangiji, ranar tunawa da cin nasarar juyin juya halin musulinci na bana zai fi na ko wata shekara kuma zai zamanto abin sha'awa.
-
Manyan Malamai Sun Yi Kira Kan Fitowar Jama'a A Ranar Tunawa Da Samun Nasarar Juyin Juya Hali A Iran
Feb 07, 2018 15:27Manyan malaman addinin Musulunci da al'umma ke komawa gare su a fagen hukunce-hukuncen shari'a sun jaddada yin kira kan fitowar al'ummar Iran a ranar tunawa da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar.
-
Iran / Rasha : Al'ummar Siriya Ne SuKe Da Hakkin Zabar Makomarsu
Feb 07, 2018 01:50Shuwagabannin kasashen Iran da Rasha sun jaddada cewa al'umma kasar Siriya ne suke da hakkin zabar makomarsu
-
Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Tsayin Daka Wajen Tinkarar Bakar Aniyar Amurka
Feb 06, 2018 14:03Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar: Ko shakka babu Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da tsayin daka wajen tinkarar Amurka, matukar Amurkan ta ci gaba da matsin lambar da take yi wa kasar Iran.