-
Rasha: Babu Wani Sauyi Da Za A Yi A Yarjejeniyar Nukiliya Da Iran
Feb 05, 2018 09:02ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta yi watsi da bukatar Amurka na ganin an yi wa yarjejeniyar kwaskwarima
-
Hukumomin Leken Asirin Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha Sun Gudanar Da zaman Taro
Feb 05, 2018 03:04Jami'an hukumomin leken asirin kasashen Iran, Iraki, Siriya da Rasha sun gudanar da zaman taro a tsakaninsu a birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a jiya Lahadi.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Ce Juyin Juya Halin Musulunci A Nan Iran Ya Sauya Yankin Gabas Ta Tsakiya Da Ma Duniya Gaba Daya
Feb 04, 2018 15:58Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa juyin juya halin musluncin a Iran wanda yake cika shekaru 39 da samun nasara a cikin yan kwanaki masu zuwa, ya kawo sauyi a yankin gabas ta tsakiya da ma duniya gaba daya.
-
Qassemi: Iran Ba Za Taba Ja Da Baya Wajen Kara Karfin Kariyar Da Take Da Shi Ba
Feb 04, 2018 02:11Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba ja da baya komai kashinsa ba daga hakkin da take da shi na karfafa irin karfin kare kanta da take da shi ba.
-
Rauhani:Gwamnati Za Ta Ci Gaba Da Tsarin Gina Kasa
Feb 02, 2018 15:29Shugaban jamhuriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa da taimakon Allah da kuma taimakon al'umma, gwamnati za ta ci gaba da shirinta na kadamar da gine gine tare da raya dukkanin lardunan kasa.
-
Limamin Juma'ar Birnin Tehran: Manufar Amurka Rusa Tsarin Musulinci Na Kasar Iran
Feb 02, 2018 15:29Limamin da ya jagoranci sallar juma'a na nan birnin Tehran ya bayyana cewa manufar magabatan Amurka rusa tsarin jamhuriyar musulinci ta Iran da kuma tsarin Wilayatul Fakih.
-
Masu Yawon Shakatawa Kimani Miliyon 6 Ne Suka Ziyarci Kasar Iran A Shekarar Iraniyawan Da Ta Gabata.
Feb 02, 2018 02:54Mataimakin shugaban ma'aikatar yawon shakatawa da sana'o'in hannu da kuma kula da cibiyoyin tarihi na kasar Iran ya bayyana cewa a cikin shekarar da ta gabata wato shekara ta 1395 masu yawon shakatawa daga kasashen waje kimani miliyon 6 ne suka ziyarci kasar Iran.
-
Rawar Jagoranci Cikin Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran Da Kuma Bayan Hakan
Feb 02, 2018 02:32Ranaku goma na alfijirin nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran, wasu ranaku ne na tunawa da abubuwan farin ciki da sosa rai ga al'ummar Iran wanda sakamakon hadin kan al'umma da kuma jagorancin marigayi Imam Khumaini (r.a) suka sami nasarar tabbatar da mafi girman juyin juya hali na al'umma a karni na ashirin.
-
An Kammala Zaman Taro Kan Jadadda Goyon Baya Ga Birnin Qudus Na Palasdinu A Kasar Iran
Feb 01, 2018 09:01An kawo karshen zaman taron kwana guda kan jaddada goyon baya ga birnin Qudus na Palasdinu a matsayin "Birnin Sulhu Tsakanin Addinai" da aka gudanar a birnin Tehran na kasar Iran.
-
Jagora: Amurka Ta Shigo Da Daesh A Cikin Afghanistan Ne Don Halastawa Kanta Ci Gaba Da Kansacewa A Yankin
Jan 30, 2018 08:43Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, bayan ya isar da ta'aziyyarsa ga mutanen kasar Afghanistan kan hare-haren ta'addancin da ya lashe rayukan mutane da dama a cikin kwanakin nan, ya ce Amurka ce take karfafa yan Taliban a kasar.