-
Iran: Dussar Kankara Ta Tilasta Rufe Filayen Jirage Da Makarantu A Larduna 20
Jan 28, 2018 08:37Saukar dussar kankara a Iran ya tsaida komai a larduna kimanin 20 a yau Lahadi
-
Dakarun Tsaron Iran Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 5 A Yammacin Kasar
Jan 27, 2018 15:32Dakarun Kare juyin juya halin musulinci na Iran sun hallaka 'yan ta'adda biyar tare da kame wasu 16 na daban a yammacin kasar
-
Haramtacciyar Kasar Israila Ta Tabbatar Da Kawancenta Da Kasashen Larabawa Kan Iran
Jan 27, 2018 08:22Priministan Haramtacciyar kasar Isara'ila Benjamin Netanyahu ya tabbatar da cewa gwamnatinsa tana da kekkyawar dangantaka da mafi yawan kasashen larabawa don yakar Iran.
-
Limamin Tehran:Dogaro Da Nasihohin Imam Khumain Ne Ke Kare Juyin Musulunci
Jan 26, 2018 15:43Ayatullah Sayyid Ali Khatami ya yi ishara da jagorancin da Imam Khomain y ayi wa juyin musulunci na Iran sannan ya ce babu yadda za a iya raba su.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Makircin Harin Ta'addancin Saudiyya A Kasar
Jan 25, 2018 14:11Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da kama wasu tarin ababe masu fashewa da kuma wasu bama-bamai masu karfin gaske da wasu 'yan ta'adda da suke samun goyon bayan Saudiyya suke son amfani da su a wajen tarurrukan jama'a a cikin kasar Iran.
-
Sojojin Kasar Iran Sun Sami Nasarar Gwajin Makami Mai Linzami Mai Suna Qadir
Jan 24, 2018 02:56A rana ta biyu a ci gaba da gudanar da atisayen soji wanda sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran suka fara , sojojin ruwa na kasar sun gwada makami mai linzami mai cin dogon zango a cikin nasara.
-
Pence: Ko Dai Tarayyar Turai Ta Amince Da Mahangar Amurka Kan Yarjejeniya Da Iran Ko Kuma Ta Yi Watsi Da Su
Jan 24, 2018 02:55Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gargadi kungiyar tarayyar Turai kan ko su zabi kasancewa da Amurka ko kuma tare da yarjejeniyar Nukliyar da suka kulla da Iran.
-
Kasar Iran Ta Ce: Amurka Da Kawayenta Suna Ci Gaba Da Kulla Sabbin Makirci Kan Kasar Siriya
Jan 21, 2018 03:48Shugaban cibiyar gudanar da tsare-tsare kan harkokin siyasar wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya ce; Kasar Amurka da kawayenta suna ci gaba da kulla wasu sabbin makirce-makirce kan kasar Siriya.
-
Sabuwar Siyasar Tsaron Kasar Amurka Da Zargi Maras Tushe Kan Kasar Iran
Jan 21, 2018 03:15A ranar Juma'ar da ta gabata ce sakataren tsaron kasar Amurka Jim Mattis ya gabatar da abin da suke kira "Dabarun Tsaron Kasar Amurka Na Shekara ta 2018", inda ya bayyana kasashen Rasha Da China a matsayin babbar barazana ga Amurka da kawayenta a fage na kasa da kasa, sannan a yankin Gabas ta tsakiya da Asiya kuma ya bayyana Iran da Koriya ta Arewa a matsayin manyan kalubalen da Amurkan take fuskanta a yankin.
-
An Kai Hari Kan Ma'aikatan Hako Mai A Kudancin Najeriya
Jan 20, 2018 08:19Kakakin 'yan sandar jahar Delta da ke kudancin Najeriya ya sanar da kai harin kan wasu ma'aikatan hako danyen man fetur a yankin.