-
Ayatullahi Imami Kashani Ya Jaddada Bukatar Samun Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi
Jan 19, 2018 15:33Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada bukatar samun hadin kai da fahimtar juna tsakanin kasashen musulmi domin kalubalantar makircin makiya.
-
Shugaban Kungiyar Hamas Ta Jinjinawa Iran Kan Goyon Bayan Da Take Ba Palastinawa
Jan 18, 2018 15:28Shugaban kungiyar HAMAS wacce take gwagwarmaya da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila da makami, Isma'il Haniya ya rubutawa jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei wasika inda yake yabawa kasar Iran da irin goyon bayan da take bawa al-ummar Palasdinu.
-
Majalisun Kasashen Musulmi: Bayyana Kudus A Matsayin Babban Birnin Isra'ila Barazana Ce Ga Zaman Lafiyan Duniya
Jan 17, 2018 14:48Majalisun kasashen Musulmi sun bayyana cewar sanar da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin babbar barazana ga zaman lafiyan duniya suna masu kiran da a kori majalisar 'Isra'ilan' daga cikin kungiyar hadin kan majalisun kasashen duniya.
-
Cote D'Ivoire, Gambiya, Da Maroco Sun Jaddada Wajabcin Maganace Matsalolin Musulmi Ta Hanyar Ruwan Sanyi
Jan 17, 2018 08:15Wakilan Kasashen Sudan, Cote D'ivoire, Gambiya da Maroco dake halartar taron shugabannin majalisun dokoki na kasashen musulmi na kungiyar OIC karo na 13 a birnin Tehran sun jaddada wajabcin magance matsalar duniyar musulmi tare da kalubalantar mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila cikin ruwan sanyi.
-
Ayatullah Khamene'i: Amurka Ta Tafka Kura-Kurai Masu Yawa Kan Birnin Qudus Na Palasdinu
Jan 17, 2018 03:32Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Matakin da kasar Amurka ta dauka kan birnin Qudus na Palasdinu, babban kuskure ne amma ba zata iya aiwatar da wannan kuskuren ba a aikace.
-
An Fara Taron Shugabanin Majalisu Na Kasashen Musulmi A Nan Birnin Tehran.
Jan 16, 2018 08:50A safiyar wannan Talata ce aka fara taron shugabanin Majalisu na kasashen musulmi tare da halartar shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rauhani da Shugaban Majalisar dokokin kasar Ali Larijani a nan birnin Tehran.
-
Larijani: Hadin Kan Al-Ummar Musulmi Shi Ne Abu Mafi Muhimnaci A Halin Yanzu
Jan 16, 2018 02:59Shugaban majalisar shawarar musulunci a Iran Dr. Ali Larijani ya bayyana cewa kokarin rage sabani tsakanin musulmi shi ne abu mafi muhimmanci a tsakanin kasashen musulmi a halinn yanzu.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Ivory Coast Ya Bayyana H.K.Isra'ila A Matsayin 'Yar Yaudara
Jan 15, 2018 14:28Wani dan Majalisar Dokokin Kasar Ivory Coast ya gargadi wasu kasashen musulmi da su guji afkawa cikin tarkon yaudarar gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Ana Ganin Dukkan Ma'aikatan Tankar Daukar Mai Na Iran Sun Mutu Bayan Nutsewar Jirgin
Jan 14, 2018 15:30Hukumomi a kasar Iran sun bayyana cewa da alamun dukkan ma'aikatan tankar jigilar mai na kasar wacce ta yi hatsari a gabacin China kimanin mako gada da ya gabata dun mutu bayan da tankar ta kone kormus ta kuma nuste cikin teku.
-
Larijani: Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi Wajbi ne
Jan 14, 2018 02:57Shugaban Majalisar dokokin kasar Iran ya ce a yanzu Duniyar musulmi na fama da matsaloli da dama, wanda hadin kai tsakanin kasashen musulmi ne kawai zai magance su.