-
Limamin Juma'a: Amurka, Isra'ila Da Saudiya Suke Da Hannu A Hatsaniyar Da Ta Faru A Iran
Jan 12, 2018 15:39Limamin da ya jagoranci sallar juma'a ta nan birnin Tehran ya ce hatsaniyar da ta faru ne a nan kasar Iran shiri na babban Shaidan Amurka da Haramcecciyar kasar Isra'ila tare da taimakon kudi na masarautar Saudiya
-
Shugaban Faransa Ya Zanta ta Wayar Tarho Da Takwaransa Na Amurka Kan Iran
Jan 12, 2018 03:05Emmanuel Macron shugaban kasra Faransa ya tattauna ta wayan tarho da takwaransa na kasar Amurka Donald Trump inda ya bayyana masa muhimmancin ci gaba da mutunta yerjejeniyar nukliya tsakanin Iran da Kasashe 5+1.
-
Yarjejeniyar Nukiliya: Martanin Iran Da Tarayyar Turai Ga Shugaban Kasar Amurka
Jan 11, 2018 07:39A yau alhamis ne ake ganawa a tsakanin ministan harkokin Wajen Iran da takwarorinsa na turai, domin jaddada riko da yarjejeniyar Nukiliya
-
Ministan Tsaron Iran Ya Ce Amurka Za Ta Fuskanci Mai Da Martani Daga Iran
Jan 10, 2018 07:53Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar Amurka za ta fuskanci kakkausar mai da martani saboda hasarorin da ta janyo wa Iran sakamakon fitinar baya-bayan nan kamar yadda ta fuskanta a dukkanin fitinar da ta haifar a Iran.
-
Ravanchi: Idan Amurka Ta Fice Daga Yarjejjeniyar Nukiliyar Iran Za Ta Cutu Sama Da Iran
Jan 10, 2018 02:55Shugaban Ofishin Siyasa na Shugaban kasar Jamhuriyar musulinci ta Iran ya ce shakka babu idan Amurka ta fice daga yarjejjeniyar da Iran ta cimma kan shirinta na nukiliya na zaman lafiya za ta yi nadama kuma za ta cutu fiye da kasar Iran.
-
An Gargadi Amurka Akan Sakamakon Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya Da Iran
Jan 09, 2018 15:45Tsohon ministan makamashi na kasar Amurka, Ernest Moniz ne ya gargadin gwamnatin kasarsa akan abinda zai biyo bayan ficewar Amurka daga cikin yarjejeniyar
-
Jagora: Al'ummar Iran Sun Kunyata Amurka, Birtaniyya Da 'Yan Amshin Shatansu
Jan 09, 2018 07:52Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar cewa al'ummar Iran sun kunyata Amurka, Birtaniyya da sauran 'yan amshin shatansu yayin da suka fito don nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci da kuma yin Allah wadai da masu tada fitina.
-
Har Yanzun Babu Labarin Ma'aikatan Tankar Mai Na Kasar Iran Da Ta Yi Hatsari A Kusa Da Kasar China
Jan 08, 2018 03:32Shugaban hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa a Iran ya bayyana cewa har yanzun babau Labarin ma'aikatan jirjin ruwan daukar gas na kasar wanda ya yi karo da wani jirgin daukar kaya a kusa da kasar China a jiya.
-
'Yan Sandan Iran Sun Ce An Kama Manya Daga Cikin Wadanda Suka Kitsa Rikicin Da Ya Faru A Kasar
Jan 07, 2018 07:41Rundunar 'yan sandan kasar Iran ta bayyana cewar jami'anta sun sami nasarar ganowa da kuma kame dukkanin wadanda suka tsara da kuma aiwatar da rikice-rikicen da ya faru na baya-bayan nan a wasu garuruwa na kasar.
-
An Kara Gudanar Da Zanga-Zangar Goyon Bayan Gwamnati A Nan Iran
Jan 06, 2018 15:34Dubban dubatan mutane sun fito kan tituna a garuruwa da dama, kwanaki hudu a jere suna nuna goyon bayansu ga tsarin musulunci da kuma shugabanci a kasar Iran.