-
Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar Ta Munafukan MKO A Kasar
Jan 06, 2018 07:48Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da tarwatsa wata kungiyar ta 'yan kungiyar munafukai ta kasar da aka fi sani da MKO wacce ta taka gagarumar rawa cikin rikicin baya-bayan nan da ya faru a kasar ta Iran.
-
Zarif: Zaman Kwamitin Tsaron MDD Kan Kasar Iran, Wani Sabon Kuskure Ne Ga Gwamnatin Amurka
Jan 06, 2018 03:00Ministan harakokin wajen jamhuriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Zaman kwamitin tsaron MDD kan kasar Iran wani sabon kuskure ne na gwamnatin Trump.
-
Rasha: Yin Zama Na Musamman Na MDD Akan Iran Keta Hurumin Kasa Ne
Jan 05, 2018 15:24a yau juma'a ne dai Amurka ta bukaci kwamitin tsaron majalisar Dinkin Duniya ya yi zaman musamman akan Iran
-
Iran Ta Mika Koke Kan Wasu Kafafen Yada Labarai Na Birtaniya A Gaban Hukumar OFcom
Jan 05, 2018 08:23Gwamnatin Iran ta rubuta wasikar shigar da kara da kuma koke kan yadda wasu kafafen yada labarai a kasar Biritaniya suke taimakawa masu tada fitina a kasarta ga hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasar ta Biritaniya wato OFcom a takaice.
-
Ana Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Goyon Bayan Gwamnati A Halin Yanzu A Nan Tehran
Jan 05, 2018 08:23Bayan Sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, dubun dubatan mutane a birnin sun gudanar da gagarumar zanga -zangar nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci da ke gudanar da kasar da kuma yin Allah wadai da masu tada fitina.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Wani Dan Yammacin Turai A Cikin Masu Kunna Wutan Rikici A Kasar
Jan 05, 2018 00:04Ma'aikatar shari'ar garin Borujerd da ke yammacin kasar Iran ta sanar da kame wani dan kasar waje da ya fito daga yammacin Turai a cikin masu kunna wutan rikici a kasar.
-
Zarif Ya Mayar Da Martani Ga Shugaba Trump Na Amurka
Jan 04, 2018 15:35Ministan harakokin wajen jamhoriyar musulinci ta Iran ya yi kakkausar suka a game da munaficin shugaban Amurka kan Al'ummar kasar Iran.
-
Miliyoyin Iraniyawa Sun sake fitowa A Yau Ma Don yin Allah Wadai Da Makiya Iran
Jan 04, 2018 08:40Miliyoyin Iraniyawa a garuruwa da kuma birane da dama sun fito kwanaki biyu a jere suna nuna goyon bayansu ga tsarin musuluncin da yake gudanar da kasar da kuma goyon baya ga jagorancin tsarin.
-
Janar Ja'afari Ya Sanar Da Kawo Karshen Rikicin Da Aka Haifar A Iran
Jan 04, 2018 02:19Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya sanar da samun nasara da kuma kawo karshen rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran yana mai jan kunnen makiyan Iran din da cewa ba za su yi taba yin nasara a kokarin da suke yi na cutar da tsaro da zaman lafiyar Iran ba.
-
Iraniyawa A Duk Fadin Kasar Suna Gudanar Da Zanga Zangar Yin Allah Wadai Da Masu Tayar Da Fitina
Jan 03, 2018 08:24Dubun dubatar Iraniyawa a dukkanin biranen kasar a halin yanzu suna gudanar da zanga zangar nuna goyon bayan tsarin musulunci da kuma gwamnatin kasar.