-
Shugaban Kasar Iran Ya Taya Mabiya Addinin Kirista Murnar Tunawa Da Ranar Haihuwar Annabi Isa {a.s}
Dec 25, 2017 03:03Shugaban kasar Iran ya taya mabiya addinin Kirista murnar tunawa da zagayowar ranar haihuwar Annabi Isa dan Maryam {a.s} da ma dukkanin mabiya addinai da suka zo daga wajen Allah Madaukaki.
-
Limamin Massalacin Jumma'an Tehran:Babu Wata Shaida Ta Makamai Masu Linzamin Iran A Yemen
Dec 22, 2017 15:43Limamin da ya gabatar da sallar jumma'a a yau a nan birnin Tehran ya bayyana cewa babu wata shaida wacce ta nuna cewa Iran ce ta mikawa mayakan Huthi makamai masu linzami kamar yadda gwamnatin kasar Amurka take riyawa.
-
Wani Likita Ya Gano Hanyar Warkar Da Cutar Mutuwar Gabbai Wacce Ake Kira MS
Dec 22, 2017 15:43Wani likita a nan Iran ya gano hanyar warkar da cutar MS ko kuma mutuwar gabbai bayan bincike na kimanin shekaru 11.
-
Girgizar Kasa Mai Karfin Daraja 5.2 Ya Auku A Birnin Tehran Na Kasar Iran Da Kewayensa
Dec 21, 2017 02:23Girgizar kasa mai karfin daraja 5.2 a ma'aunin richter ya girgiza birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kewayensa a cikin daren jiya Laraba.
-
Yemen : Iran Ta Musunta Mika Wa 'Yan Houthi Makamai
Dec 20, 2017 07:49Jamhuriya Musulinci ta Iran ta musanta zargin cewa tana mika wa 'yan gwagwarmaya na Houthi a Yemen makaman yaki.
-
A Yau Laraba Ne Za A Gudanar Da Taron Tattaunawa Karo Na 4 Tsakanin Faransa Da Iran
Dec 20, 2017 02:50A yau Laraba ne mataimkain ministan harkokin wajen kasar Iran a bangaren sharia Abbas Araqchi zai fara tattaunawa karo na 4 tsakanin Faransa da Iran a birnin Paris.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hawa Kujerar Nakin Da Amurka Ta Yi Kan Qudus
Dec 19, 2017 02:05Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da hawa kujerar nakin da Amurka ta yi dangane da kudurin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniay da ya bukaci Amurkan da ta janye sanarwar da ta yi na amincewa da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Shuwagabannin Majalisun Dokokin Kasashen Iran, Iraqi Da Mali Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga Palasdinu
Dec 18, 2017 15:42Shuwagabannin majalisun dokokin kasashen Iran, Iraqi da kuma Mali sun kara jaddada matsayinsu na goyon bayan kasar Palasdinu da kuma birnin Qudus a matsayin babban birnin kasar.
-
Babban Sakataren MDD Ya Maida Martani Ga Kafafen Yada Labaran Amurka Dangane Da Shirin Nukliyar Kasar Iran
Dec 18, 2017 15:42Babban saktaren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres ya musanta labaran da kafafen yada labaran Amurka suka yada na cewa Iran ta sabawa kudurin MDD na 2231 kan shirin Nukliyar kasar.
-
Zarif:Iran Za Ta Kai Karar Amurka A Gaban MDD
Dec 17, 2017 03:07Ministan harakokin wajen Iran ya tabbatar da cewa Jamhuriyar musulinci ta Iran za ta shigar da karar Amurka a gaban Majalisar dinkin Duniya kan da'awar da wakiliyar Amurka a MDD ta yi na cewa Iran din na bawa kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen makamai.