-
Burujardi: Ko Babu Amurka Iran Tana Amfana Da Yerjejenar Shirin Nukliyarta Da Kasashen Duniya
Dec 16, 2017 02:54Shugaban kwamitin tsaron kasa a majalisar dokokin kasar Iran ya ce Iran tana amfana da yerjejeniyar da ta cimma da manyan kasashen duniya kan shirinta na makamashin nukliya duk tare da adawar da Amurka take nunawa.
-
Sheikh Siddiqi: Makiya Sun Kirkiro Daesh (ISIS) Ne Don Kare H.K.Isra'ila
Dec 15, 2017 12:09Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Kazim Siddiqi ya bayyana cewar makiya sun kirkiro kungiyar Da'esh (ISIS) ne da nufin tabbatar da tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila, to sai dai sun gagara cimma wannan bakar aniya ta su.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Mikawa 'Yan Houtsi Makami Mai Linzami
Dec 15, 2017 00:59Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi watsi kwata kwata da zarge-zarge marar tushe da jakadiyar Amurka a MDD, Nikki Haley, ta yi, na cewa makami mai linzamin da 'yan gwagwarmayar neman sauyi na Houtsi a Yemen suka harba zuwa birnin Riyad na kasar Saudiyya, kirar Iran ne.
-
Antonio Guterres Ya Kira Yi Amurka Da Ta Girmama Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Dec 14, 2017 02:50Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya ya kara da cewa yarjejeniyar ce kadai hanyar da za ta tabbatar da kasantuwar shirin na Iran na zaman lafiya ne.
-
Shugaba Rauhani Ya Gabatar da Shawarwari 7 Domin Kalubalantar Kudurin Trump a Game Da Qudus
Dec 13, 2017 14:39Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya gabatarwa duniyar musulmi shawarwari guda bakwai domin kalubalantar kudurin shugaba Trump na Amurka a game da birnin Qudus, inda ya ce Amurka tana kare manufofin sahayuna ne ba tare da yin la'akari da na al'ummar Palastinu ba.
-
Ruhani: Matsayar Trump Kan Qudus Zai Sake Haifar Da Rikici Ne A Gabas Ta Tsakiya
Dec 13, 2017 02:17Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi kakkausar suka ga matsayar da shugaban Amurka Donald Trump na sanar da Qudus a matsayin helkwatar haramtacciyar kasar Isra'ila yana mai cewa babu abin da hakan zai haifar in ban kirkiro wani sabon rikici a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Antonio Guterres Ya Ce Makami Mai Linzami Da Aka Harba Cikin Kasar Saudiyya Ba Kirar Iran Ba Ce
Dec 12, 2017 08:31Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Babu wani dalili ko hujja da za a dogara da ita kan cewa makami mai linzami da aka harba daga kasar Yamen zuwa filin jirgin saman Sarki Khalid na Saudiyya kirar kasar Iran ce.
-
Jumhuriyar Musulunci Ta Iran A Shirye Take Ta Tallafawa Kungiyayi Masu Gwagwarmaya A Palasdinu
Dec 12, 2017 02:59Babban kwamandan dakarun Qudus na dakarun kare juyin juya halin Musulunci a Iran (IRGC) ya bayyana cewa rundunarsa a shirye take ta tallafawa kungiyoyi masu gwagwarmaya da yahudawan Sahyoniya a Palasdinu.
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ce Take Kama Kashi 75% Na Miyagon Kwayoyi A Duniya
Dec 11, 2017 08:21Mataimakin shugaban hukumar yaki da miyagun kwayoyi a nan Iran ya ce kashi 75% na mayagun kwayoyi da ake kamawa a duniya jami'an tsaro masu yaki da miyagun kwayoyi a Iran ne suke kamawa.
-
Sakataren Harkokin Wajen Birtaniya Ya Gana Da Shugaba Ruhani
Dec 10, 2017 07:38Sakataren harkokin wajen kasar Britania Boris Johnson ya gana da shugaba Hassan Ruhani a nan Tehrana a yau Lahadi